
Tauraruwar Tiktok me amfani da sunan Hafseey ta bayyana cewa a daina Zaginta.
Tace maimakon zagin da ake mata, me zai hana a samu wani yayi taimakon Musulunci ya aureta?
Ta bayyana hakane a shafin nata na Tiktok inda tace duk wanda yasan da gaske yake kuma yana da sana’a ya fito ya mata magana da DM.