Wednesday, March 18
Shadow

Malam Ibrahim Mu’azzam me fadakarwa a Shafukan sadarwa yayi sha’awar barin harkar Wa’azi ya koma Harkar Film bayan da ya ga an baiwa wata ‘yar Film kyautar Motar GLK

Malam Ibrahim Mu’azzam dake fadakarwa a kafafen sada zumunta yayi sha’awar barin wa’azi ya koma Film bayan da ya ga an baiwa wata ‘yar Film kyautar Motar GLK.

Malam yace idan ya shiga film din wata kila shima a samu wani ya bashi kyautar motar, daga nan sai ya tuba ya koma ya ci gaba da wa’azin.

Saidai Da alama wannan magana yayi ta ne a matsayi shagube ko zunde.

https://www.tiktok.com/@ibrahim.muazzam07/video/7568017979439467794?_t=ZS-917c65Kl80v&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mukan Shiga kasa mu yi Yaqi ba wai dan mu yi nasara ba, Kawai mukan jefa BoumaBoumai mu daidata rayuwar mutanen kasar mu kara gaba>>Inji Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *