Monday, June 2
Shadow

Manyan Malaman Najeriya, Sheikh Daurawa, Bin Uthman, da Gidado Triumph sun roki Allah yasa kada gobarar kasar Israyla ta mutu

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

A yayin da annobar gobarar daji ta Dumfari kasar Israyla mutane nata bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Manyan Malam Arewacin Najeriya ma ba’a barsu a baya ba.

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Sheikh Muhammad Bin Uthman, da Sheikh Abdulmudalib Gidado Triumph duk sun yi fatan Allah yasa kada wutar ta mutu.

https://twitter.com/el_uthmaan/status/1918520226720678252?t=qq6f5cmVzbYaH0q3OwWIRQ&s=19

Kasar Israyla dai ta yi bakin jini a wajan Musulmai saboda kisan kiyashi da takewa Falasdinawa.

Karanta Wannan  Kotu ta bayar da belin matar datawa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu Barazana akan Naira Miliyan 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *