
Wasu mutane sun fito zanga-zanga a Legas inda suke nuna kin amincewa da zuwan Amurka Najeriya da sunan wai zasu tseratar da kiristoci.
Bidiyon masu zanga-zangar ya karade kafafen sada zumunta inda aka jisu suna fadar cewa ku kyalemu.
Wasu dai sun nuna goyon baya a garesu inda wasu suka nuna basa tare dasu.