Wata mata da bidiyon ta ya watsu sosai a kafafen sada zumunta tana baiwa mijinta abinci kala-kala ta sha Yabo.
Da yawa sun bayyanata da cewa mace ta kari ce.