Thursday, October 8
Shadow

Elon Musk ya zama mutum na farko da ya mallaka sama da Dala Biliyan $600 a Duniya

Attajirin Duniya, Elon Musk ya zama na farko a Duniya da Darajar kudinsa ta haura Dala Biliyan $600

A yanzu, Jaridar Forbes ta bayyana cewa kudinsa sun kai dala Biliyan $677.

Hakan ya farune biyo bayan hauhawar darajar kamfaninsa na SpaceX

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tinubu ba zai ci zabe a 2027 ba>>Inji Sanata Enyinnaya Abaribe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *