
Matarnan data zargi Ministan ayyuka, David Umahi da kin biyanta kudin aiki da ta masa, sannan ya nemi su yi soyayya duk da yasan tana da aure, ta wallafa hotunan manyan mutanen da tawa aiki a baya.
Ciki kuwa hadda tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan da Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II.
Da sauran manyan mutane da aka gani a hotunan data wallafa.
Matar dai tace shekaru 12 kenan tun da tawa David Umahi aiki amma yaki biyanta hakkinta.