Matashin Mawakin Najeriya me shekaru 20, Destiny Boy ya sanar da haihuwar dansa na farko.
Ya wallafa hotuna a shafinsa na sada zumunta inda yace Alhamdulillah Junior is Here, My First Son.