Tuesday, March 18
Shadow

Matashin mawakin Najeriya me shekaru 20, Destiny Boy ya sanar da haihuwar dansa na farko

Matashin Mawakin Najeriya me shekaru 20, Destiny Boy ya sanar da haihuwar dansa na farko.

Ya wallafa hotuna a shafinsa na sada zumunta inda yace Alhamdulillah Junior is Here, My First Son.

Karanta Wannan  AL'AJABI: Bunsuru Ya Raka Gàwaŕ Wata Ďàttìjuwa Zuwa Makabarta A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *