April 21, 2025 by Bashir Ahmed Mijina Zabin Allah Ne, Kuma Zai Cigaba Da Mulkar ‘Yañ Nijeriya Har Zuwa Shekarar 2031, Cewa Remi Tinubu Karanta Wannan Kalli Bidiyo:Fasto Jeremiah Omoto Fufeyin ya samar da rigar bacci ga mata wadda yace idan mace ta saka ta ko likitoci sun ce mijinta ya daina haihuwa sai ya mata ciki