Friday, December 26
Shadow

Mun kulla huldar kudi, harkar lafiya, Sufuri da kasar Brazil>>Inji Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Najeriya da kasar Brazil sun kulla huldar kasuwanci data hada da Kudi, Harkar lafiya, da sufuri da kuma huldar diflomasiyya.

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace a yanzu sun kulla huldar tashin jirage daga Najeriya zuwa kasar Brazil Kai tsaye.

Sannan akwai maganar kimiyya da fasaha da sauransu.

Karanta Wannan  Har yanzu akwai masu yiwa matatar man fetur dina makarkashiya>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *