Mun Yi Zaton Za’a Bashi Minista ~ ‘Yan Kwankwasiyya Sun Yiwa Gawuna Shăgúbe Kan Muƙamiń Da Tinubu Ya Bashi
“Babu ofis, Babu albáshi, alawus sau ɗaya káwai a shékara wanda hákan ma sai an samu sahalewar mataimakiń shugabań jami’a.” Inji su
Menene ra’ayinku?