Friday, December 5
Shadow

Muna goyon bayan saukar Ganduje daga shugabancin jam’iyyar APC, ba rikici bane ya faru, muna tsaftace jam’iyyar mu ne dan gobe shiyasa Ganduje ya sauka>>Inji Gwamnonin APC

Kungiyar Gwamnonin Najeriya wadanda aka zaba karkashin jam’iyyar APC sun bayyana jin dadinsu da saukar Dr. Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar.

Kungiyar ta bayyana hakane bayan taron data gudanar a birnin Benin City na jihar Edo inda ta fitar da sanarwa ta bakin shugabanta, Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma.

Kungiyar tace jam’iyyar APC itace kan gaba wajan karfi har yanzu kuma ba rikici bane yasa Ganduje ya sauka daga shugabancin jam’iyyar ba.

Ya sauka ne saboda garambawulnda tsaftace jam’iyyar da ake yi dan gobe.

Karanta Wannan  Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ta Kwana Casa'in na shan suka sosai saboda hotunan tsyraychi data wallafa, ko riga babu a jikinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *