Friday, January 16
Shadow

Mutane 2 sun rigamu gidan gaskiya wasu da dama suka Jhikkata sanadiyyar Rikyichin Limancin masallacin Juma’a a jihar Taraba

Mutane 2 ne suka rasu wasu da dama suka samu raunuka sanadiyyar fadan da ya barke tsakanin musulmai a saboda tababar wanene zai yi limancin masallacin Juma’a na garin Donga dake jihar Taraba.

Daily Trust ta ruwaito cewa bayan asarar rayuka da jikkata wasu an kuma tafka asarar dukiya

Saidai Tuni an kai jami’an tsaro garin kamar yanda rahoton ya nunar.

An yi kokarin jin ta bakin kakakin ‘yansandan jihar, ASP Leshen James amma abu yaci tura.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da yasa aka kama Sultan me watsa labarai a Tiktok, An gurfanar dashi a gaban kotu inda aka zargeshi da cusawa 'yan Najeriya kiyayyar shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *