Friday, June 26
Shadow

Da Duminsa: A yau Kwankwaso da Peter Obi zasu shigo jam’iyyar mu>>Inji Jam’iyyar NDC

Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa, a yau, Lahadi, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi zasu shiga cikin jam’iyyar.

Jam’iyyar ta sanar da hakane ga manema labarai kamar yanda shahararren dan jarida daga gidan talabijin na Arise TV, Rufai Oseni ya sanar.

Yace Duka Peter Obi da Kwankwaso zasu bar ADC su koma jam’iyyar NDC kamar yanda jami’iyyar ta NDC ta sanar dasu.

Tuni dai Peter Obi ya sanar da ficewa daga jam’iyyar ADC.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Yayin da ake cece-kucen bai je Madina ba, Da aka dawo Najeriya, Kwankwaso ya je Gaisuwar Aminu Dantata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *