Monday, January 12
Shadow

Mutane basu Daddara: Kalli Bidiyon yanda wata motar Dakon Mai ta fadi mutane suka yi Tururuwa suna dibar Ganima

Wannan Bidiyon motar tankar man fetuŕ ce data fadi mutane suka yi Tururuwa suna dibar Ganima.

A irin hakane dai akan samu tashin gobara a rasa rayuka.

Karanta Wannan  Bamu da hannu a harin da kasar Israyla ta kawo muku, kada ku tabamu>>Amurka ta gayawa Ìràn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *