Tauraron Kannywood, Sahir Abdul ya bayyana cewa, yafi abokin aikisa, Raba Gardama na Labarina Ilimin Addini da kuma zati na mazaje.
Ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi.
Yace kaf Kannywood babu matashi kamarsa.