Saturday, January 17
Shadow

Na ji dadin Nasarar da super Eagles suka samu na zuwa na 3 a gasar AFCON>>Inji Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana jin dadinsa da nasarar da Super Eagles suka samu akan kasar Egypt.

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada sumunta

Yace abin a yabane duk da rashin nasarar da suka samu a hannun Morocco amma sun yi nasara akan Egypt.

Karanta Wannan  Kamfanin Simintin BUA ya lusa nunka ribarsa inda ya samu ribar Naira Biliyan 877

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *