Thursday, February 26
Shadow

Na yi danasanin Goyon bayan Tinubu>>Inji Dan fim din Yarbawa, Ganiu Nafiu

Shahararren dan fim din Yarbawa, Ganiu Nafiu ya bayyana cewa, yayi danasanin goyon bayan shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2023.

Dan fim din wanda aka fi sani da sunan Alapini ya bayyana cewa sun shafe watanni 2 suna yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe amma tun da ya zama shugaban kasar bai kara kallonsu ba.

Yace shi da ‘yan fim din da yawa suna dana sanin goyon bayan da suka baiwa shugaban kasar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Don Allah Rarara Ka Fadawa Tinubu Mawuyacin Halin Da 'Yañ Nijeriya Ke Ciki Tunda Yanzu Kai Kadai Yake Jin Maganarsa A Arewa, Inji Sheik Salihu Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *