Wednesday, April 8
Shadow

Najeriya ta haramta yin gwajin makamin kare dangi(Nokiliya)

Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa, Najeriya na nan rike da alkawarin Haramta gwajin makamin kare dangi.

Yace abinda ke gaban Africa a yanzu shine magance matsalar talauci canjin Yanayi, ba maganar mallakar makamin kare dangi ba.

Shugaban ya bayyana hakane yayin ganawa da shugaban kungiyar hana gwajin makamashi ta Duniya, Dr Robert Floyd.

Dr Robert Floyd da tawagarsa sun gana da Kashim Shettima ne a ofishinsa dake Abuja.

Karanta Wannan  A shekarar 2020, ya sayi kayan abinci na Naira dubu ashirin da biyar, a shekarar 2026 ya koma ya sake sayen irin wadannan kayan abincin komai da komai saidai farashinsu ya koma Naira dubu dari da arba'in da bakwai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *