
An fitar da jadawalin kasashen da mutane suka fi shan wahalar rayuwa a Duniya kuma Najeriya ce ta zo ta daya.
Ga Jadawalin kasashen kamar haka:
- Nigeria
- Bangladesh
- Venezuela
- Sri Lanka
- Egypt
- Iran
- Peru
- Vietnam
- Philippines
- Lebanon
- Kenya
- Indonesia
- Pakistan
- Albania
- Thailand