Dan Daudu Bobrisky ya bayyana takaici kan yanda ba zai iya haifawa saurayinsa ‘ya’ya ba saboda bai da mahaifa.
Ya wallafa hakane a shafinsa na sada zumunta.
Ya yabi Saurayin nasa inda yace ya bashi gudummawa sosai da karfin gwiwa.