
Nafiu Bala wanda yake ikirarin shine halastaccen shugaban rikon gwarya na jam’iyyar ADC ya bayyana cewa, rade-radin da ake yi cewa ya dauka daga mukaminsa ba gaskiya bane.
Nafiu Bala dai shine ya kawo rikici a jam’iyyar ADC inda ya kai jiga-jigan Adawa kotu.
Yace da tsohon shugaban jam’iyyar zai sauka, shi ya barwa rikon kwarya.