Tuesday, July 28
Shadow
Da Duminsa: Kungiyar Kwadago, NLC ta yi watsi da tayin Naira dubu suttin da biyu(62,000) ta bayyana ranar da zata ci gaba da yajin aiki

Da Duminsa: Kungiyar Kwadago, NLC ta yi watsi da tayin Naira dubu suttin da biyu(62,000) ta bayyana ranar da zata ci gaba da yajin aiki

Siyasa
Kungiyar Kwadago, NLC ta bayyana cewa bata akince da tayin Naira dubu 62 a matsayin mafi karancin Albashi ba. Tace kai ko dubu 100 ba zata amince dashi a matsayin mafi karancin Albashin ba, Kungiyar tace wannan kudi sun yi kadan wa ma'aikata su rayu ciki rufin asiri. Mataimakin babban sakataren kungiyar, Chris Onyeka ne ya bayyana haka a Channels TV yayin ganawa dashi ranar Litinin. Ya kuma ce kwaki 7 ko sati daya da suka baiwa gwamnati kan ta bayyana matsayinta ya kare ranar Talata, kuma idan gwamnatin ta dage akan hakan, zasu sake zama ranar talatar dan tsayar da matsaya kan ci gaba da yajin aikin. “Our position is very clear. We have never considered accepting N62,000 or any other wage that we know is below what we know is able to take Nigerian workers home. We will not nego...

Yadda mace zata motsa sha awar mijinta

Auratayya, Ilimi, Sha'awa
Mataki na farko wajan motsa sha'awar miji shine ya zamana ya ci abinci ya koshi, ki tabbatar a koshe yake kamin maganar tada sha'awa. Ya zama baya cikin tashin hankali, ko da yana cikin tashin hankali, ki bari zuciyarsa ta yi sanyi kamin maganar tada sha'awa, ko kuma kina iya farawa da kalaman sanyaya rai. Saka riga me sharara ba tare da Rigar noni ba ko dan kamfai watau Pant. Kina iya sakata kina gittawa ta gabansa ko kuma ki zauna kusa dashi. Ya zamana kina kanshi, watau jikinki na kanshi, gidan ma na kanshi hakanan gidan da dakinku duka a tsaftace. Kina iya ce masa ku zo ku yi rawa, Ki kunna muku waka kuna rawa, kina juya masa duwawu, daidai mazakuatarsa. Idan kuma ba me son rawa bane, ku yi wasa, ki ce ya goyaki ko kuma ku yi wasan tsere, ko na buya da sauransu. Kina iya...

Yadda ake gane sha’awar mace ta tashi

Ilimi, Sha'awa
Ana gane sha'awar mace ta tashi ne ta hanyoyi da yawa kamar su: Kan Nononta zai yi karfi, kuma nonuwan zasu ciko. Gabanta zai jike ya kawo ruwa. Muryarta zata kankance. Wata ma shiru zata yi ba zata iya yin magana ba. Zuciyarta zata rika bugawa da sauri. Abinda ake cewa dan dabino ko dan tsaka, na gaban mace zai kumbura, ya mike. Idanunta zasu kada su yi jaa. Wadannan sune hanyoyin da ake gane sha'awar mace. Saidai duka wadannan alamu na iya faruwa saboda wasu dalilai na daban ba sha'awa ba. Misali, idan hankalin mace ya tashi ko taga wani abin ban tsoro, zuciyarta zata rika bugawa da sauri. Hakanan kuka zai iya sa idonta yayi jaa ko hayakin girki, dadai sauransu. Dan haka ba kawai da anga wadannan alamu bane suna nufin sha'awar mace ta motsa, ya dangant...

Alamomin namiji mai karfin sha’awa

Ilimi
Wadannan sune alamomin Namiji me karfin sha'aawa. Yawanci Wasu masana ma basu yadda akwai wani abu waishi karfin sha'awaba, abinda aka yadda dashi shine cewa, idan dai sha'awar mutum bata cutar dashi a zahiri ko a badili to ba matsala. Amma dai ga wasu alamomin dake nuna namiji ka iya zama me karfin Sha'awa: Jan ido. Fadin Kirji. Tsawo. Magana cikin karfin gwiwa. Son motsawa mace sha'awa. Son magana akan yin jima'i. Yawan cin abinci. Gabobi masu girma. Yawan motsa jiki. Son yin kwalliya. Yin 'yan mata da yawa. Da dai sauransu. Yawan sha'awa idan ya kai ga namiji yawa mace fyade, to ya zama mai illa, kuma za'a iya kama mutum a killaceshi ko kumama a daureshi a hukumance. Karfin Sha'awa da zai kai mutum ga yin jima'i da dabba, ko wani jinsi da ...

Yadda ake jan hankalin namiji

Auratayya, Ilimi
Ana jan hankalin Namiji ta hanyoyi da yawa. Budurwa zata iya jan hankalin Namiji ta wadannan hanyoyin: Kashe murya, Kashe Murya na da matukar tasiri a zuciyar namiji, muddin zaki kashe muryarki wajan yiwa Namiji magana, zuciyarsa zata yi sanyi. Fari Da Ido: Eh! Yin fari da ido amma ba na rashin kunya ba, yana jan hankalin namiji shima yaji har cikin zuciyarsa ta motsa. Shagwaba: Shagwaba na sa Namiji yaji yana sonki sosai, musamman kina yi kina masa magana irin ta 'yan yara. Kwalliya: Kwalliya na jan hankalin Namiji sosai, Kisa kaya masu haske da daukar ido wanda da ya ganki zai ji yana son sake kallo. Turare: Turare na jan hankalin Namiji, ko da bai yi niyyar mayar da hankali kanki ba, turarenki zai iya jan ra'yinsa.

Lokacin da mace tafi daukan ciki

Kiwon Lafiya
Macw tafi daukan ciki lokacin tana Ovulation, watau bayan ta gama haila a lokacin da take ganin wani farin ruwa me kamar kwai. Wannan ruwa shine yake taimakawa maniyyin namiji ya shiga mahaifa ya zauna har ya hadu da kwan mace ya zama mutum. Likitoci sun ce a wannan lokaci ne aka fi samun ciki, kuma suna bada shawarar ayi jima'i a wannan lokaci. Saidai kuma sunce yawan yin jima'in baya kawo saurin daukar ciki.

Hanyoyin samun ciki da wuri

Kiwon Lafiya
Ga hanyoyi 7 da masana kimiyya suka tabbatar da idan aka bisu ana samun ciki da wuri: Masana sunce Idan ana son samun ciki da wuri to a yi amfani da folic Acid kamin fara jima'i. Ana samun sunadarin Folic Acid a Ganye irin su latas, da Kwai, wake, Ayaba, Lemu, da gyada. Kuma ana samun maganin Folic Acid wanda za'a iya tambayar likita idan ba'a samu damar cin wadancan abubuwan ba. Ciki na shiga da wuri idan mace na Ovulatin. Zaki gane idan kina Ovulation idan kika ga wani farin ruwa kamar na danyen kwai yana fitowa daga gabanki. Wannan ruwan yana taimakawa maniyyi ya kai ga mahaifa ya zauna a samu ciki. A daidai wannan lokaci idan aka yi jima'i dake akwai kyakkyawan zaton mace zata dauki ciki. Babu wata kalar kwanciyar da masana suka ce tana saurin sa a dauki ciki. Ki c...
An sace dalibai da wasu 25 a hanyar zuwa Nasarawa

An sace dalibai da wasu 25 a hanyar zuwa Nasarawa

Tsaro
Rahotanni sun bayyana cewa, an yi garkuwa da mutane 25 da kuma wasu dalibai akan hanyar Abuja zuwa Nasarawa. Lamarin ya farune ranar Juma'a kamar yanda jaridar Punch ta ruwaito kuma yawan wadanda aka yi garkuwa dasu sun kai 30. Direban motar dai ya kubuta inda ya kaiwa 'yansanda rahoton faruwar lamarin. Hukumar 'yansanda ta jihar Nasarawa ta tabbatar da faruwar lamarin ta bakin kakakinta,Rahman Nansel inda tace an kubutar da mutane 3 daga cikin wadanda aka yi garkuwa dasu kuma ana kan kokarin kubutar da sauran.
Labari me Dadi: Ji dalilin da zai sa Farashin Litar man fetur ya dawo Naira 300

Labari me Dadi: Ji dalilin da zai sa Farashin Litar man fetur ya dawo Naira 300

Kasuwanci
Rahotanni sun bayyana cewa kananan matatun man fetur na cikin gida ka iya karya farashin man fetur. Ana sa ran idan matatar man fetur ta Dangote da sauran matatun man fetur kanana suka fara aiki hakan zai sa farashin man fetur din ya karyo kasa. Saidai masana sunce idan ana son hakan ya tabbata watau farashin litar man fetur din ya dawo Naira 300 sai gwamnati ta tabbatar da ana baiwa matatun man na cikin gida isashshen danyen man fetur. A baya dai mun ji yanda Aliko Dangote ya koka da cewa, matatar mansa bata iya sayen danyen man Najeriya saboda kamfanonin dake hako man a cikin gida sun fi son su kai kasashen waje su sayar da danyen man fetur din.