Ganin wannan Bidiyon na Tauraruwar fina-finan Hausa Jamila Nagudu ya dauki hankula sosai inda da yawa ke cewa bai kamata ba
Wannan wani Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu wanda ya dauki hankula bayan ganinta ta nuna Qirji da yawa a Bidiyon.
Da yawa sun ce hakan bai dace da ita ba.
https://www.tiktok.com/@jameela.nagudu.fa/video/7587197059724463381?_t=ZS-92UOu45DV0j&_r=1








