Friday, December 19
Shadow
Nasan Comedy(Wasan Barkwanci) Hàràmùn ne amma ba zan daija yi ba>>Sale Naci

Nasan Comedy(Wasan Barkwanci) Hàràmùn ne amma ba zan daija yi ba>>Sale Naci

Duk Labarai
Dan wasan barkwanci, Sale Naci ya bayyana cewa yasan abinda yake yi Haramun ne amma ba zai taba dainawa ba. Yace hakane bayan da wani Boka yace zai bashi tallar bokancin da yake ya tayashi tallatawa zai biyashi daga Miliyan 10 zuwa sama. Saidai Sale Yace ba zai karbi wannan tallar ba. https://www.tiktok.com/@sulenaci_/video/7584114589726559496?_t=ZS-92GY12TS1s9&_r=1
Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda wani Ladani ya rika nina Maqogoronsa yayin da yake Alhinin Abinda ya faru da ladanin Hotoro

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda wani Ladani ya rika nina Maqogoronsa yayin da yake Alhinin Abinda ya faru da ladanin Hotoro

Duk Labarai
Wannan wani Ladani ne da ya nuna Makogoronsa a yayin da yake Alhinin rasuwar Ladanin Hotoro wanda aka cirewa Makogoro. Ladanin ya baiwa 'yan uwansa Ladanai shawarar su rika shiga Masallaci da makami yayin da suka je kiran Sallah. Hakanan kuma ya Yace Ladanai su rika kulle kofofin Masallaci yayin da suke kiran Salah. https://www.tiktok.com/@shugaba_tv1/video/7584208558418398485?_t=ZS-92GRMDQt7Vg&_r=1
Kalli Hoton Wanda ya kawo damuwa a masallacin Hotoro jiya

Kalli Hoton Wanda ya kawo damuwa a masallacin Hotoro jiya

Duk Labarai
Wannan shine hoton wanda ake zargin ya yanke Maqogoron Ladani a masallacin Hotoro dake Kano. Rahotanni sun ce tuni mutane shima suka taru suka shèkyèshi kuma an je an kona gidansu. Hakaan Rahotanni sun ce ba dan Najeriya bane dan kasar Chadi ne chirani suka zo Najeriya. https://www.tiktok.com/@abis_fulani/video/7584218871389850902?_t=ZS-92GOLK0HB6u&_r=1 https://www.tiktok.com/@harun.shalele/photo/7584172216699325716?_r=1&_t=ZS-92GPCHgIKDh https://www.tiktok.com/@muhammadyahaya573/video/7584036450144898322?_t=ZS-92GPJOifNKL&_r=1
Kalli Bidiyon: Ni Kirista ce, Na yi bincike na gano cewa Jesus yana Sallah shiyasa na Musulunta

Kalli Bidiyon: Ni Kirista ce, Na yi bincike na gano cewa Jesus yana Sallah shiyasa na Musulunta

Duk Labarai
Wannan wata Kirista ce data Musulunta, ta bayyana cewa abu na farko daya fara jan hankalinta kan Addinin Musulunci shine yanda ta fahimci cewa musulmai sun yadda da Annabi Isa (AS). Tace ta ci gaba da bincike inda daga baya ta gano cewa, Jesus yayi Sallah amma gashi Kiristoci basa yi. Tace dan haka ne yasa ta Musulunta. https://twitter.com/A_Y_Rafindadi/status/2000553931500585139?t=yhb2-45JaS_e3ksy0AVWew&s=19
Buhari ya yadda da Rade-Radin da aka rika yadawa cewa wai zan Shyèkyè shi>>Inji A’isha Buhari

Buhari ya yadda da Rade-Radin da aka rika yadawa cewa wai zan Shyèkyè shi>>Inji A’isha Buhari

Duk Labarai
Matar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari ta bayyana cewa, marigayi mijin nata ya amince da cewa tana son kasheshi. Tace an rika yada rade-radin cewa, tana son ta kashe Mijin nata a fadar shugaban kasar inda tace har ta kai ga Buharin ya fara yadda da abinda mutanen ke cewa. Tace Buhari ya canja mata kwata-kwata ya rika kulle kofa da sauransu. Tace rashin lafiyar da yayi na da alaka da canjin abinci da rashin samun abinci me gina jiki. Tace amma da aka kaishi kasar waje ya samu sauki. Tace babu gaskiya a maganar cewa, guba ce aka sawa Buharin.
Karin bayani game da halin da kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio ke ciki bayan da a Yànkyè jìykyì ya fàdì aka garzaya dashi Asibitin Landan

Karin bayani game da halin da kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio ke ciki bayan da a Yànkyè jìykyì ya fàdì aka garzaya dashi Asibitin Landan

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio na can asibiti a birnin landan inda yake jinya. Hutudole ya ruwaito muku jiya cewa, Akpabio ya yanke jiki ya fadi ne inda Sabbin Rahotannin da muka sau suka ce Dangote ya bayar da jirgi aka tafi dashi Landan inda yake jinya. Kuma mun samu cewa Lamarin ya farune ranar 10 ga watan Disamba, kamar yanda Sahara Reporters ta ruwaito. Hutudole ya fahimci cewa, Likitoci sun ce Aiki ne yawa Akpabio yawa shiyasa wannan lamari ya sameshi, da haka suke bashi shawarar ya ajiye aiki ya koma ya kula da lafiyarsa. Akpabio dai an ganshi a karshe a zauren majalisar tun ranar da majalisar ta amincewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika da sojoji kasar Benin Republic.
Kalli Bidiyon: Indai da Hausa kake Waka, Nine Sarkin Ka>>Inji Dauda Kahutu Rarara

Kalli Bidiyon: Indai da Hausa kake Waka, Nine Sarkin Ka>>Inji Dauda Kahutu Rarara

Duk Labarai
Tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, indai da Hausa mutum yake waka a yanzu ya zama sarkinsa. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi bayan nadin Sarautar Sarkin Mawakan Hausa da aka masa a garin Daura na jihar Katsina. Rarara Yace a zahirin Gaskiya shi yama fi iya wakokin Sarauta. https://www.tiktok.com/@darrusy/video/7584178222812663047?_t=ZS-92Fned67WBU&_r=1