Thursday, January 16
Shadow
Hotuna: An kamasu suna yiwa karuwai Fashi da makami

Hotuna: An kamasu suna yiwa karuwai Fashi da makami

Duk Labarai
An kama wadannan mutanen da zargin yiwa karuwai 3 fashi da makami. Lamarin ya farune a titin Adeniran Ogunsanya dake Bode Thomas a Surulere ta jihar Legas. Ranar 23 ga watan Augusta ne dai wanda ake zargin suka dauki karuwan 3 da niyyar zasu je su yi lalata dasu. Ko da suka shiga wani wuri sai suka tsayar da motarsu suka kwace musu wayoyi da kudade. Karuwan dai sun kai kara wajan 'Yansanda inda suka ce sun gane fuskokin wanda suka musu satar. Kuma an kamasu. Kakakin 'yansandan jihar, Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da faruwar lamarun.

Sirrin tsayuwar nono ga budurwa

Nono
Mafi yawanci budurwa tana tasowa ne da nonuwanta a tsaye. Amma wsu dalilai sukan sa nonuwan su kwanta. Saidai budurwa ta sani cewa, idan tana da karancin shekaru, misali, daga 10 zuwa 15 nonuwanta basu gama girma ba, dan haka kada ta damu kanta da tsayuwar nonuwa ko karin girmansu. Ta dakata tukuna har sai jikinta ya kammala girma, nonuwan sun kammala fitowa gaba daya. Mafi yawan lokuta Nonuwan mace suna gama girma ne idan ta kai shekaru 18, saidai wasu matan nonuwansu na kara fitowa waje su kara girma har zuwa su kai shekaru 20 zuwa 25. dan haka idan mace tana tsakanin shekaru 10 zuwa 20 ko 25 kada ta yi gaggawar nemanaganin kara girman nono, ta jira tukuna ta ga nonuwan nata su gama girma. Kuma a sani mafi yawanci mata suna gadon girman nono ne a wajen iyayensu, idan mahai...
Kalli Bidiyo: ‘Yan Shi’a sun koka kan cirewa matansu hijabi da ‘yansanda suka yi a Abuja

Kalli Bidiyo: ‘Yan Shi’a sun koka kan cirewa matansu hijabi da ‘yansanda suka yi a Abuja

Duk Labarai
Kungiyar 'yan uwa musulmi da aka fi sani da shi'a aun koka kan cirewa matansu Hijabi da 'yansanda suka yi a Abuja. Kungiyar tace wannan cin zarafine da kuma batanci ga addinin musulunci. Wakiliyar mata ta kungiyar 'yan uwa musulmi, Maryam Sani ta bayyana a wata sanarwa data fitar cewa zasu yadawa duniya wannan lamari a gani. https://www.tiktok.com/@asmat.muhd/video/7408970047680498950?_t=8pKCn6Pj8sg&_r=1 Kuma zasu kai maganar kotu. Bidiyo dai ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga 'yansanda na cirewa matan 'yan shi'ar Hijabi ta karfin tsiya.

Ji yanda Dan shekaru 32 ya kashe kansa a Najeriya

Duk Labarai
Wani magidanci dan shekaru 32 ya kashe kansa a garin Kemta dake Abeokuta jihar Ogun. Lamarin ya farune da misalin karfe 10 na daren ranar Laraba kamar yanda kakakin 'yansandan jihar, Omolola Odutola ya tabbatar. Matar mamacin ce ta iskeshi a rataye ba rai. 'Yansanda sun so su yi bincike amma iyalan mamacin suka kwace gawar suka ce zasu binne saidai hukumar 'yansandan tace tana bibiyar lamarin.
Dole Ne Mu Magance Matsalar Rashin Abinci Mai Gina Jiki, Inji Kashim Shettima

Dole Ne Mu Magance Matsalar Rashin Abinci Mai Gina Jiki, Inji Kashim Shettima

Duk Labarai
Dole Ne Mu Magance Matsalar Rashin Abinci Mai Gina Jiki, Inji Kashim Shettima Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi kira wajen kara karfafa hadin gwiwa tsakanin Najeriya da Kungiyar Tarayyar Turai domin yaki da Matsalar karancin Abinci mai gina jiki da sauran kalubalen jin kai a kasar. Kashim Shettima ya furta hakan ne a yayin da yake karbar bakuncin tawagar jakadan EU mai barin gado Samuela Isopi a wata ziyarar bankwana da ya kai fadar shugaban kasa. Mataimakin ya kuma yaba da irin gudunmawar da kungiyar ta EU ke bai wa Najeriya Musamman a fannin Ayyukan jin kai da kasuwanci.Shettima ya yaba da ayyukan Isopi a Najeriya, ciki har da rawar da ta taka wajen karfafa huldar EU da Najeriya, wajen samar da zaman lafiya da tsaro. A nata bangaren ita ma Isopi ta yi tsokaci k...
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Yara Biyu Sun Ŕàšù Sakamakon Gini Ďa Ya Fàďo Mùśu A Jihar Yobe

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Yara Biyu Sun Ŕàšù Sakamakon Gini Ďa Ya Fàďo Mùśu A Jihar Yobe

Duk Labarai
Mun samu labarin rasuwar yara biyu wadda iftila'in Gini ya faɗo musu a Anguwar Git Git dake Yarimaram ward Potiskum. Tare da raunata mutum ɗaya. Tunidai shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Yobe, Dr. Mohammed Goje ya bada umarnin a yi gaggawa kai su Babban asibiti tare da biyan kuɗin magungunan da aka rubuta musu. Yanzu haka Uwar tana kwance a Babban Asibitin Kwararru dake garin Potiskum domin cigaba da jinya. Inda aka garzaya da yaran biyu zuwa gida domin yi musu jana'iza. Muna roƙon Allah ya karɓi shahadarsu baki ɗaya.Mahaifiyar tasu kuma Allah ya bata lafiya tare da haƙurin jure wannan Babban rashi. JAN HANKALI Wanann shekarar mun samu al'umma da dama wadda gine gine ya faɗo akansu tare da asarar rayuka da dama. Dan Allah duk wadda gininsa ya nuna alama yayi h...
Yau Sule Lamido Ke Cika Shekaru 76 Da Haihuwa

Yau Sule Lamido Ke Cika Shekaru 76 Da Haihuwa

Duk Labarai
Yau Juma'a, 30 ga watan Augusta 2024, jigo a jam'iyyar PDP, kuma jagoran ta a Jihar Jigawa Alhaji Dr. Sule Lamido CON, yake cika shekaru 76 a duniya. Ya samu nasarori da yawa, ya kuma samar da yawa, daga ciki shine maida jihar Jigawa Birni, da kuma yadda ya kula da ayyukan raya jihar, tattalin arziki, tsaro, kawo hadin kai da kuma zumunci. Allah Ya k'ara masa lafiya da nisan kwana. Daga Hon Saleh Shehu Hadejia