Thursday, May 7
Shadow
Kasar Algeria ta shigar da kara akan Rafalin da ya hura wasanta da Najeriya

Kasar Algeria ta shigar da kara akan Rafalin da ya hura wasanta da Najeriya

Duk Labarai
Kasar Algeria ta shigar da Rafalin da ya hura wasan ta da Najeriya dan kasar Senegal me suna, Issa Sy kara. Hakanan a yanzu tana son kara shigar da Rafalin kara a karo na biyu. Hukumar kwallon kafa ta Algeria, FAF ce ta sanar da hakan inda suke zargin Rafalin da rashin Adalci. Sun yi zargin cewa sun samu Penalty ya hana hakanan kuma bayan wasan ya gaisa da 'yan wasan Najeriya amma bai gaisa da 'yan wasan Algerian ba. Hakanan kuma sun zargi cewa bayan an kammala wasan an co zarafinsu. Wasan dai ya tashi Najeriya na cinsu 2-0.
Shugaban karamar hukuma a jihar Jigawa ya bayyana cewa a yanzu suna samun kudin su kai tsaye daga gwamnatin tarayya

Shugaban karamar hukuma a jihar Jigawa ya bayyana cewa a yanzu suna samun kudin su kai tsaye daga gwamnatin tarayya

Duk Labarai
Wani shugaban karamar hukuma a jihar Jigawa ya bayyana cewa, a yanzu suna samun kudin shigarsu kai tsaye daga gwamnatin tarayya. Ya bayyana hakane bayan gargadin da shugaba Tinubu yawa gwamnoni cewa a daina yin katsalandan a kudaden kananan hukumomi a rika basu kudadensu kai tsaye. Wannan na tabbatar da cewa, an ji gargadin na shugaba Tinubu.
A yau ne Gwamna Abba zai koma APC a hukumance

A yau ne Gwamna Abba zai koma APC a hukumance

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, a yau ne, 12 ga watan Janairu, Gwamman Kano, Abba Kabir Yusuf zai koma jam'iyyar APC a hukumance. A baya dai an saka ranar 5 ga watan Janairu cewa ranar me Abba zai koma APC amma hakan bata samu ba. Saidai daga baya an bayyana 12 ga wata, watau yau, kenan inda aka ce Abban zai koma APC. Rahotanni sun bayyana cewa, tsohon shugaban jam'iyyar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta dawo Najeriya daga Dubai dan halartar wannan bikin na komawar Abba APC.
Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa tasa aka kama mawakin Kudu, Portable bayan da ya Dìrqà mata Chìkìn Shègyè

Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa tasa aka kama mawakin Kudu, Portable bayan da ya Dìrqà mata Chìkìn Shègyè

Duk Labarai
Wata Budurwa tasa an kama mawaki Kudu, Portable inda aka ganshi yana ta kuka yana bada hakuri a ofishin 'yansanda. Rahotanni sun bayyana cewa an gayyaceshi ofishin 'yansandan ne yaki zuwa shiyasa aka kamashi. Inda a wata ruwayar kuma an ce budurwar na zargisa da Chìn Zàràfìntanè. Har yanzu dai babu wani cikakken bayani a hukumance kan dalilin da yasa aka kamashi. https://twitter.com/i/status/2010369197138747579
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: An samu wani shedani yayi Amfani da AI ya chìrèywà Rahama Saidu kaya

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: An samu wani shedani yayi Amfani da AI ya chìrèywà Rahama Saidu kaya

Duk Labarai
Screenshot An sami wani marar tsoron Allah yayi amfani da AI ya cirewa Rahama Saidu kaya daga jikinta aka ganta Tùmbùr. Saidai wannan hoto da yayi na karkirane, ba Rahama ce ta saka wannan hoton ba. Abokin Rahama, Baba Sadik Yayi Martani kan wannan lamari amar haka: "ILLAR (AI) WATO ARTIFICIAL INTELLIGENCE BARAZANE SOSAI GA MUTANE Illar AI a wannan zamani ba ƙaramin abu bace Fasaha ce mai kyau kuma mai amfani sosai, amma tambayar ita ce yadda muke amfani da ita. Mu ’yan Najeriya, Allah Ya ba mu basira da ilimi na musamman; gaskiya ne, yan Najeriya unique ne, kuma muna da hazaka sosai. Amma abin takaici, sau da yawa muna karkatar da wannan ilimi zuwa shirme da shashanci, maimakon muyi amfani da shi wajen alheri da gina al’umma. Yanzu wanda ya ƙirƙiri irin waɗannan abubu...