Kuma Dai: A yau Lahadi an Dàwùkè mata 20 a jihar Sokoto
Shahararren dan Tiktok Nura Yarima yayi Ikirarin cewa an sace mata 20 a jihar Sokoto a yau Lahadi 23 ga watan Nuwamba.
Ya bayyana haka ne a shafinsa na Tiktok.
Yace 'yan Bindiga ne suka sace matan a Barnawa dake Wurno a jihar ta Sokoto.
https://www.tiktok.com/@nura_yarima2/video/7575958203284983047?_t=ZS-91eJ3m6nHFI&_r=1








