Babu Soyayya a Musulunci: Soyayya Haramunce tsakanin Saurayi da Budurwa>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa, soyayya a Musulunci haramunce.
Yace dalili kuwa shine Haramun ne ka rika jin dadin Muryar Budurwa.
Yace domin hakan yana kaiwa ga aikata Zhina.
https://www.tiktok.com/@abdurrahmanumarr/video/7567391691603234059?_t=ZS-910taLNPuAy&_r=1







