Saturday, December 13
Shadow
Kalli Bidiyo: Duk macen da ke dora hotuna a kafafen sadarwa ko matar aure ko budurwa ta tanadi abinda zata gayawa Mala’iku a Kabari>>Sheikh Gadon Kaya

Kalli Bidiyo: Duk macen da ke dora hotuna a kafafen sadarwa ko matar aure ko budurwa ta tanadi abinda zata gayawa Mala’iku a Kabari>>Sheikh Gadon Kaya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Sheik Gadon kaya ya gargadi mata masu daukar hotuna suna dorawa akan kafafen sada zumunta. Malam yace mace ko matar aurece ko Budurwa Haramun ne dora kwalloyarta a kafafen sada zumunta inda yace masu yin hakan su tanadi abinda zasu gayawa mala'iku a kabari. https://twitter.com/abdallahgkaya/status/1945767695787442242?t=SY4QKKSnLxHU0of9qqHVag&s=19
Kalli Bidiyo: Tsohon da aka ruwaitoshi yana cewa shine ya gina kabarin Shugaba Buhari, a yanzu ya fito ya ce karya yake bashine ya gina kabarin ba, saidai an zargi cewa tursasashi aka yi ya fadi hakan bayan da yace ba’a biyashi kudin ginin kabarin da yayi ba

Kalli Bidiyo: Tsohon da aka ruwaitoshi yana cewa shine ya gina kabarin Shugaba Buhari, a yanzu ya fito ya ce karya yake bashine ya gina kabarin ba, saidai an zargi cewa tursasashi aka yi ya fadi hakan bayan da yace ba’a biyashi kudin ginin kabarin da yayi ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohonnan da Bidiyonsa ya watsu sosai yana fadin cewa shine ya gina kabarin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. A yanzu ya sake yin wata hira i da yace karya yayi, bashine ya gina kabarin tsohon shugaban kasar ba. A baya dai an jishi yana cewa ba'a biyashi kudin ginin kabarin da yayi ba. An dai samu wani ya aika masa da Naira dubu 10 kyauta. Saidai rahotanni sun ce ya fito ya karyata kansa ne bayan da yayi ikirarin cewa, ba'a biyashi kudin tonon Kabarin ba. https:/...
Rarara ya samarwa daya daga cikin yaransa aikin Gwamnati

Rarara ya samarwa daya daga cikin yaransa aikin Gwamnati

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} MURNA: Fitaccen Mawakin Siyasa A Najeriya Alhaji Dauda Kahutu Rarara, Ya Samarwa Daya Daga Cikin Masu Taimaka Mashi A Kafafen Sadarwa Zamani (Social Media) Malam Mubarak Dabai Mukami Na (Senior Legislative Aide) A Ofishin Kakakin Majalisar Wakilai Hon. Tajuddeen Abbas. Allah Ya Sanya Alkhairi, Ya Allah Ya Taimaki Matasan Najeriya! ~Karaduwa Post
Kasar Nijar ta koro ‘yan Najeriya 294 gida

Kasar Nijar ta koro ‘yan Najeriya 294 gida

Duk Labarai
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta ce ta sake karɓar 'yan ƙasar 294 a ranar Litinin da aka kwaso daga maƙwabciyarta Jamhuriyar Nijar. Wata sanarwa daga hukumar ta ce jirgi biyu ne ya kwaso mutanen daga garin Agadez na Nijar zuwa filin jirgin sama na Malam Aminu Kano ne da ke Kano bayan sun maƙale a can. Ta ce jirgin farko ya sauka ne da misalin ƙarfe 1:30 ɗauke da mutum 148, na biyun kuma ya sauka da mutum 146 da misalin ƙarfe 4:29 na yamma. Bayanai sun nuna akasarin mutanen kan maƙale ne bayan yin zango a Agadez yayin da suke kan hanyarsu ta kaiwa ƙasashen Aljeriya ko Libya ko kuma nahiyar Turai. Ƙungiyoyin bayar da agaji na ƙasashen duniya ne ke taimakawa tare da hadin gwiwar gwamnati wajen mayar da su gida a jirgi.
Dalla-Dalla Ji Dalilin da ya sa Ganduje bai je tarɓar Tinubu ba a Kano

Dalla-Dalla Ji Dalilin da ya sa Ganduje bai je tarɓar Tinubu ba a Kano

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje bai je tarɓar Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ba a Kano ranar Juma’a saboda balaguron da ya yi zuwa birnin Landan, a cewar makusancinsa Muhammad Garba. Ganduje wanda ya sauka daga shugabancin jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya a watan Yuni ya shirya tafiyar ne kwana biyar kacal da saukarsa daga muƙamin, kamar yadda Muhammad Garba ya bayyana cikin wata sanarwa a yau Asabar. Tinubu ya je Kano ne domin yin ta’aziyyar attajiri Aminu Ɗantata da ya rasu a ƙarshen watan Yuni, kuma rashin ganin Ganduje a wurin ya jawo cecekuce tsakanin magoya baya da ‘yan’adawa a jihar. “Ba kamar abin da ake yaɗawa ba cewa da gangan ya ƙi zuwa ko kuma ba shi da lafiya, Ganduje ya je Landan ne saboda tafiyar da aka shirya da daɗewa tun kafin ziyarar,” in ji sanarwar. ...
Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Duk Labarai
Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar ta'aziyya ofishin jakdancin Najeriya da ke birnin Monrovia domin jajanta rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari. Yayin ziyarar tasa a ranar Laraba, Mista Boakai ya sanya hannu kan rajistar makoki a ofishin bayan ya samu tarɓa daga jakadan Najeriya R.O Mohammed. Alaƙar Najeriya da Laberiya na da tarihi sosai. A shekarun 1990, Najeriya ta tura sojojinta domin kawo ƙarsen yaƙin basasar ƙasar.
Rundunar ‘yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar ‘yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Duk Labarai
Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar da tattakin nuna goyon baya ga Peter Obi, ɗantakarar shugaban ƙasa a jam'iyyar Labour Party a zaɓen 2023. An shirya tattakin ne domin yin bikin murnar cika shekara 64 da haihuwar Mista Obi. Mai magana da yawun rundunar DSP Mansir Hassan ya ce bayanai sun nuna cewa akwai wasu "miyagu da ke shirin fakewa da gangamin domin haddasa fitina" a jihar. DSP ya ce rundunar ta dakatar da duk wani taron jama'a mai kama da na siyasa har sai "lokacin da aka fara yaƙin neman zaɓe a hukumance kamar yadda hukumar zaɓe ta ƙasa Inec ta tsara". A cewar sanarwar: "Yayin da ake gudanar da zaɓukan fitar da gwani na jam'iyyu a ranar da magoya bayan Obi suka tsara gangamin, rundunar 'yansandan Kaduna na ganin hakan zai haddasa rikici a wu...