Yadda mace zata motsa sha awar mijinta
Mataki na farko wajan motsa sha'awar miji shine ya zamana ya ci abinci ya koshi, ki tabbatar a koshe yake kamin maganar tada sha'awa.
Ya zama baya cikin tashin hankali, ko da yana cikin tashin hankali, ki bari zuciyarsa ta yi sanyi kamin maganar tada sha'awa, ko kuma kina iya farawa da kalaman sanyaya rai.
Saka riga me sharara ba tare da Rigar noni ba ko dan kamfai watau Pant. Kina iya sakata kina gittawa ta gabansa ko kuma ki zauna kusa dashi.
Ya zamana kina kanshi, watau jikinki na kanshi, gidan ma na kanshi hakanan gidan da dakinku duka a tsaftace.
Kina iya ce masa ku zo ku yi rawa, Ki kunna muku waka kuna rawa, kina juya masa duwawu, daidai mazakuatarsa. Idan kuma ba me son rawa bane, ku yi wasa, ki ce ya goyaki ko kuma ku yi wasan tsere, ko na buya da sauransu.
Kina iya...



