Kalli Bidiyon: Sabuwar wakar Adam A. Zango ta jawo cece-kuce kwanaki kadan bayan da yace ya dade yana son barin harkar fim
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya fitar da sabuwar waka kwanaki kadan bayan da yace ya dade yana son barin harkar fim.
Wakar dai ta dauki hankula inda wasu suka ce suna so wasu kuma suka ce basaso.
https://www.tiktok.com/@og_adam_a_zango_official/video/7582676270199164168?_r=1&_t=ZS-929lJUSmS3d
Tambatar sunan Murja Kunya, Watau Yagamen ya dauki hankula a cikin wakar da aka ji.








