Sunday, December 14
Shadow
Kalli Bidiyo: Gawar Shugaba Buhari ta isa Daura

Kalli Bidiyo: Gawar Shugaba Buhari ta isa Daura

Duk Labarai
Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta isa Daura inda za'a yi jana'izar sa da yammacin yau. Gawar ta samu rakiyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da sauran manyan mukarraban gwamnati. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945134720838164645?t=RrCVRpOZeKLVVGNh4LwP8g&s=19 Nan gaba kadan za'a binne Buharin.
Kalli Bidiyon yanda ‘ya’yan Buhari mata da matarsa A’isha suka yi bankwana da gawarsa suna ta kuka

Kalli Bidiyon yanda ‘ya’yan Buhari mata da matarsa A’isha suka yi bankwana da gawarsa suna ta kuka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} 'Yayan tsohon Shugaban kasa Muhammadu Buhari mata da matarsa A'isha Buhari Sun yi bankwana da gawarsa yayin da aka tafi da ita za'a je a binne. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945118793115562458?t=qZ2oqKZDmNhsq314w2eShQ&s=19
Kalli Bidiyon Yanda Yusuf Buhari, da Shugaba Tinubu da Seyi Tinubu sa sauransu sukawa Gawar shugaba Rakiya

Kalli Bidiyon Yanda Yusuf Buhari, da Shugaba Tinubu da Seyi Tinubu sa sauransu sukawa Gawar shugaba Rakiya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Tinubu da dan Buhari, Yusuf Buhari da Dan Tinubu, Seyi Tinubu da sauransu ne sukawa Gawar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari rakiya bayan an sauko da ita daga kan jirgin sama. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945118793115562458?t=DAqxm4l3svMSYfZS4i1yqA&s=19
Hotuna da Duminsu: Kalli Yanda aka saka Gawar shugaba Buhari a mota za’a tafi da ita Daura daga garin Katsina

Hotuna da Duminsu: Kalli Yanda aka saka Gawar shugaba Buhari a mota za’a tafi da ita Daura daga garin Katsina

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An sauke gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga jirgin da ya kawo ta daga kasar Ingila inda aka dorata a mota dan tafiya da ita garin Daura inda za'a binne.
Da Duminsa: Ji yanda Jirage 15 sun makale a sararin samaniyar jihar Katsina suna shirin sauka dan halartar jana’izar Buhari amma ba wuri

Da Duminsa: Ji yanda Jirage 15 sun makale a sararin samaniyar jihar Katsina suna shirin sauka dan halartar jana’izar Buhari amma ba wuri

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, Jirage 15 ne suka makale a sararin samaniyar jihar Katsina suna shirin sauka dan halartar jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari. Rahotan yace amma babu masaka tsinke. Mutane da yawa ne suka taru a wajan jana'izar.
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Daidai lokacin da ake sakko da gawar Shugaba Buhari daga jirgin sama

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Daidai lokacin da ake sakko da gawar Shugaba Buhari daga jirgin sama

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun nuna yanda ake sakko da gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga saman Jirgi bayan isowarta daga Kasar Ingila. https://twitter.com/Miqdad_Jnr/status/1945113073339039964?t=ll29py0DTb3CMdjF-KL9vg&s=19
Bidiyon Da Duminsa: Kalli Gawar Buhari ta iso a cikin jirgin sama

Bidiyon Da Duminsa: Kalli Gawar Buhari ta iso a cikin jirgin sama

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya a cikin jirgin sama a filin jirgin jihar Katsina. Ana jiran iyalansa su sakko da gawar. https://twitter.com/Miqdad_Jnr/status/1945105878585159996?t=tDcMM0MDsVlj7eT_X06pkw&s=19
Yanzu-Yanzu: Gawar Shugaba Buhari ta karaso Najeriya, Shugaba Tinubu zai karbeta

Yanzu-Yanzu: Gawar Shugaba Buhari ta karaso Najeriya, Shugaba Tinubu zai karbeta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun tabbata cewa, Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya. Sannan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zai karbeta. Shugaba Tinubu tuni ya sauka a filin jirgin sama na jihar Katsina.
Bidiyo Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya isa Filin Jirgin jihar Katsina dan halartar jana’izar Buhari

Bidiyo Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya isa Filin Jirgin jihar Katsina dan halartar jana’izar Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya isa filin jirgin jihar Katsina dan halartar jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945103941949083947?t=hnBxrexIT8cB7aObWiP6MA&s=19