‘Yan Kudu, Musamman Inyamurai na cewa, Kalaman rashin kyautawa da me magana da yawun Tinubu, Bayo Onanuga yayi akan Buhari tun kamin a Binneshi da sanin Tinubu yayi su, Hakan na zuwane duk da Bayo Onanuga ya goge kalam nasa
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
'Yan Kudu, Musamman Inyamurai na bayyana cewa, kalaman Rashin kyautawa da me magana da yawun shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau Bayo Onanuga yayi akan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari tun kamin a binneshi da sanin Tinubu yayi su.
Bayo Onanuga a jiya, Kamin a binne Buhari ya yi martani kan wani Bidiyon yakin neman zaben Buhari da yayi a Ibadan inda yace ga alama nan ga masu cewa Tinubu baiwa Buhari komai ba kokuma Kuri'un Buhari Miliyan 12 ne ka...








