Tuesday, December 16
Shadow
Kalli Bidiyo: Ba zamu fasa yin Tinubu ba, kuma mu Hausawa da ke yin Tinubu mun fi masa Yarbawan da basa yinsa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Kalli Bidiyo: Ba zamu fasa yin Tinubu ba, kuma mu Hausawa da ke yin Tinubu mun fi masa Yarbawan da basa yinsa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, ba zasu fasa yin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba. Ya kuma baiwa shugaban kasar shawarar cewa, kada ya dauki kirista a matsayin Mataimaki inda yace ko ya dauki Kirista a matsayin matamaki ba zasu zabeshi ba. Yace Su Hausawa dake yin Bola Ahmad Tinubu sun fi mishi Yarbawa da basa yinsa. Kalli Bidiyon anan https://www.facebook.com/share/v/15xi3xT4Vh
Kalli Bidiyo: Rarara na shan caccaka a waja masoya Buhari inda sukace sai Jiya da ya ga Tinubu a wajan jana’izar Buhari sannan ya wallafa sakon ta’aziyya, sun kuma cewa Rarara bai kamata ace da waka zai yi ta’aziyyar Buhari ba

Kalli Bidiyo: Rarara na shan caccaka a waja masoya Buhari inda sukace sai Jiya da ya ga Tinubu a wajan jana’izar Buhari sannan ya wallafa sakon ta’aziyya, sun kuma cewa Rarara bai kamata ace da waka zai yi ta’aziyyar Buhari ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A jiya ne dai shahararren mawakin siyasa na tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, watau Dauda Kahutu Rarara ya wallafa sakon ta'aziyyar tsohon shugaban kasar a shafinsa na sada zumunta. Rarara ya wallafa Bidiyon wakar ta'aziyyar da yawa Marigayi tsohon shugaban kasar. Saidai da yawan masoya Buharin sun sokeshi da rashin wallafa sakon tun da aka yi rasuwar. Wasu sun ce sai da ya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan jana'izar sannan ya yi ta'aziyyar....
Bayan da aka yi jana’izar Buhari aka gama, mutan nata tambayar wai ina babban yaronsa Tunde Buhari? Ba’a ganshi a wajan Jana’izar ba

Bayan da aka yi jana’izar Buhari aka gama, mutan nata tambayar wai ina babban yaronsa Tunde Buhari? Ba’a ganshi a wajan Jana’izar ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yayin da aka kammala jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari aka binneshi, daya daga cikin tambayoyin da ake yi sune wai ina Tunde Buhari yake? Ba dai a ga Tunde Buhari ba a hotunan dake ta yawo na jana'izar tsohon shugaban kasar ba. Saidai wasu na bayar da uzurin cewa, Tunde ba shi da kafacitin da za'a ganshi a wajenne saboda shi ba gwamna bane ko wani babban dan siyasa ba.
Dangote na son rage farashin Gas na girki saidai ‘yan kasuwar Gas din sun ce basu amince ba

Dangote na son rage farashin Gas na girki saidai ‘yan kasuwar Gas din sun ce basu amince ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Alhaji Aliko Dangote ya bayyana shirin rage farashin Gas na girki inda yace farashin yanzun yayi tsada kuma ba lallai talaka ya iya saye ba. Ya bayyana hakane a yayin wata ziyara da wasu masu ruwa da tsaki daga ciki da wajan Najeriya suka kaiwa matatar tasa. Dangote yace Yana fatan 'yan kasuwar gas din su bashi hadin kai amma idan basu bashi hadin kai ba, ba zai tsaya jiransu ba, zai koma sayarwa da mutane kaitsaye da gas din. Dangote yace yana son har masu amfani da it...
Allah Sarki: Kalli Kujerar da shugaba Buhari ke zama a gidansa

Allah Sarki: Kalli Kujerar da shugaba Buhari ke zama a gidansa

Duk Labarai
Wannan itace kujerar da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke zama akanta a gidansa dake daura. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Kalli Bidiyon yanda aka yiwa shugaba Buhari sutura

Kalli Bidiyon yanda aka yiwa shugaba Buhari sutura

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} An yiwa gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari sutura a gidansa dake Daura. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945169848180318597?t=HfI0gfm0UWLsD2NH3tve5Q&s=19
Kalli Bidiyo: Yanda Gwamnan Katsina, Dikko Radda ya fashe da kuka yayin da ake shirin kai Buhari makwanci

Kalli Bidiyo: Yanda Gwamnan Katsina, Dikko Radda ya fashe da kuka yayin da ake shirin kai Buhari makwanci

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Gwamnan jihar Katsina, Dikko radda ya fashe da kuka yayin da ake shirin saka Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a makwancinsa. An ganshi sharkaf da hawaye yayin da sojoji kewa gawar tsohon shugaban kasar busa ta karshe ta ban girma yana sheshekar kuka. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945160881962152080?t=t1GyEh1NjxsuQO4HT9D24w&s=19
Kalli Bidiyo: An nuna cikin kabarin Shugaba Buhari, Su Tinubu da Kashim Shettima na zaune a gefe suna kallo

Kalli Bidiyo: An nuna cikin kabarin Shugaba Buhari, Su Tinubu da Kashim Shettima na zaune a gefe suna kallo

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wannan cikin kabarin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne inda za'a binneshi. An ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da sauran manyan jami'an gwamnati a gefe suna kallo. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945152250973679743?t=Y_OEYPPYvlLvtQ-xcJQDGQ&s=19
Kalli Bidiyo: An kammala Sallar Jana’izar Buhari

Kalli Bidiyo: An kammala Sallar Jana’izar Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} An kammala Sallar Jana'izar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a Daura. https://twitter.com/asafaabdulwasi2/status/1945154927614959788?t=NqOVtVtOsXpc3f3Rz_v_Jw&s=19
Kalli Bidiyo: Gawar Shugaba Buhari ta isa Daura

Kalli Bidiyo: Gawar Shugaba Buhari ta isa Daura

Duk Labarai
Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta isa Daura inda za'a yi jana'izar sa da yammacin yau. Gawar ta samu rakiyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da sauran manyan mukarraban gwamnati. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945134720838164645?t=RrCVRpOZeKLVVGNh4LwP8g&s=19 Nan gaba kadan za'a binne Buharin.