Tuesday, December 16
Shadow
Da Duminsa: Kalli yanda da Safiyar Yau, Laraba, Atiku Abubakar da El-Rufai sun sake komawa Kabarin Buhari suka mai addu’a

Da Duminsa: Kalli yanda da Safiyar Yau, Laraba, Atiku Abubakar da El-Rufai sun sake komawa Kabarin Buhari suka mai addu’a

Duk Labarai
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai sun sake komawa Kabarin Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari suka asa Addu'a da safiyar yau Laraba. Tun a ranar Litinin El-Rufai ya je garin Daura a yayin da shi kuma Atiku yana garin Daura tun ranar Talata. A jiyan Jama'ar Daura sun yiwa Atiku kyakkyawar tarba.
Da Duminsa: Wata Sabuwar Kungiya me ikirarin alaka da Musulunci ta bayyana a Najeriya, Kasar Turkiyya ta gargadi Najeriya kan kungiyar

Da Duminsa: Wata Sabuwar Kungiya me ikirarin alaka da Musulunci ta bayyana a Najeriya, Kasar Turkiyya ta gargadi Najeriya kan kungiyar

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Kasar Turkiyya ta gargadi Najeriya game da sabuwar Kungiyar dake ikirarin Jìhàdì a Najeriya me suna Fethullah. Kasar Turkiyya tace kungiyar na da rassa a kasashen Duniya da yawa. Jakadan kasar a Najeriya, Mehmet Poroy ne ya bayyana hakan a daren ranar Talata wajan bikin tunawa da ranar 'yancin kasar Turkiyya. Yanzu haka dai a Najeriya akwai kungiyoyin dake ikirarin Jihadi irin su B0k0 Hàràm da ÌŚWÀP da sauransu.
Mun samu Sauki, Ba sai mun yi yakin neman zabe da yawa ba, Yunwar da ‘yan Najeriya ke ciki ta isa tasa su zabemu>>Inji Jam’iyyar ADC

Mun samu Sauki, Ba sai mun yi yakin neman zabe da yawa ba, Yunwar da ‘yan Najeriya ke ciki ta isa tasa su zabemu>>Inji Jam’iyyar ADC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Jam'iyyar ADC ta gamayyar 'yan Adawa ta bayyana cewa, ba lallai ta yi yakin neman zabe ba dan kuwa halin matsi da yunwar da 'yan Najeriya ke ciki ta isa tasa su zabeta. Sakataren jam'iyyar, Mallam Bolaji Abdullahi ne ya bayyana hakan a wata hira da aka yi dashi. Yace kusan an musu rabin yakin neman zaben da ya kamata su yi saboda yunwar da ake fama da ita inda yace abinda ya rage musu shine su nunawa 'yan Najeriya cewa zasu iya fitar dasu daga halin kuncin da ...
Rashin ganin Peter Obi a wajan jana’izar Buhari ya jawo cece-kuce sosai, Reno Omokri yace mai ‘yan Arewa ba zasu zabeshi ba

Rashin ganin Peter Obi a wajan jana’izar Buhari ya jawo cece-kuce sosai, Reno Omokri yace mai ‘yan Arewa ba zasu zabeshi ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rashin ganin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi a wajan jana'izar Buhari a Daura ya jawo cece-kuce sosai. An yi ta yiwa Peter Obi Allah wadai da rashin halartar Jana'izar Buharin. Daya daga cikin wadanda suka soki Peter Obi din akwai Tsohon Hadimin Goodluck Jonathan, Reno Omkri wanda yace masa ya manta da maganar samun kuri'un 'yan Arewa. Yace rashin halartar Peter Obi wajan jana'izar Buhari ya nuna irin kiyayyar da Peter Obi kewa yankin Arew...
Kalli Bidiyo: Duk da wajan jana’iza ne, Daurawa sun rika sai Atiku a Gaban Tinubu

Kalli Bidiyo: Duk da wajan jana’iza ne, Daurawa sun rika sai Atiku a Gaban Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Atiku Abubakar ya samu tarba me kyau a Daura inda aka rika Sai Atiku duk da yake cewa wajan jana'izar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne. An ga Atiku Bisa rakiyar su El-Rufai da sauran mukarrabansa. https://twitter.com/TheoAbuAgada/status/1945202735508344902?t=mUZgV1eI_lvMMffozLc7Gg&s=19 https://twitter.com/emmaikumeh/status/1945169570500575609?t=O9JE-AbXgXqPz3Q-_Z7_tw&s=19 Tun da safiyar Jiya ne dai Atiku ya isa Daura inda aka yi jana'izar Buhari tare da...
Allah Sarki Kalli irin Gaisuwar da Tinubu yakewa Buhari lokacin yana da rai irinta ya masa a jiya

Allah Sarki Kalli irin Gaisuwar da Tinubu yakewa Buhari lokacin yana da rai irinta ya masa a jiya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An ga hoton yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya duka yake gaishe da Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Irin wanan gaisuwar da yakewa Buhari lokacin yana da rai, irinta ya masa a jiya.
Kalli Bidiyo: Ba zamu fasa yin Tinubu ba, kuma mu Hausawa da ke yin Tinubu mun fi masa Yarbawan da basa yinsa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Kalli Bidiyo: Ba zamu fasa yin Tinubu ba, kuma mu Hausawa da ke yin Tinubu mun fi masa Yarbawan da basa yinsa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, ba zasu fasa yin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba. Ya kuma baiwa shugaban kasar shawarar cewa, kada ya dauki kirista a matsayin Mataimaki inda yace ko ya dauki Kirista a matsayin matamaki ba zasu zabeshi ba. Yace Su Hausawa dake yin Bola Ahmad Tinubu sun fi mishi Yarbawa da basa yinsa. Kalli Bidiyon anan https://www.facebook.com/share/v/15xi3xT4Vh
Kalli Bidiyo: Rarara na shan caccaka a waja masoya Buhari inda sukace sai Jiya da ya ga Tinubu a wajan jana’izar Buhari sannan ya wallafa sakon ta’aziyya, sun kuma cewa Rarara bai kamata ace da waka zai yi ta’aziyyar Buhari ba

Kalli Bidiyo: Rarara na shan caccaka a waja masoya Buhari inda sukace sai Jiya da ya ga Tinubu a wajan jana’izar Buhari sannan ya wallafa sakon ta’aziyya, sun kuma cewa Rarara bai kamata ace da waka zai yi ta’aziyyar Buhari ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A jiya ne dai shahararren mawakin siyasa na tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, watau Dauda Kahutu Rarara ya wallafa sakon ta'aziyyar tsohon shugaban kasar a shafinsa na sada zumunta. Rarara ya wallafa Bidiyon wakar ta'aziyyar da yawa Marigayi tsohon shugaban kasar. Saidai da yawan masoya Buharin sun sokeshi da rashin wallafa sakon tun da aka yi rasuwar. Wasu sun ce sai da ya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan jana'izar sannan ya yi ta'aziyyar....
Bayan da aka yi jana’izar Buhari aka gama, mutan nata tambayar wai ina babban yaronsa Tunde Buhari? Ba’a ganshi a wajan Jana’izar ba

Bayan da aka yi jana’izar Buhari aka gama, mutan nata tambayar wai ina babban yaronsa Tunde Buhari? Ba’a ganshi a wajan Jana’izar ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yayin da aka kammala jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari aka binneshi, daya daga cikin tambayoyin da ake yi sune wai ina Tunde Buhari yake? Ba dai a ga Tunde Buhari ba a hotunan dake ta yawo na jana'izar tsohon shugaban kasar ba. Saidai wasu na bayar da uzurin cewa, Tunde ba shi da kafacitin da za'a ganshi a wajenne saboda shi ba gwamna bane ko wani babban dan siyasa ba.