Kalli Bidiyon: Yawan Kofofin Shiga gidan Gwamnatin jihar Zamfara(Gates) ya jawo cece-kuce sosai
An ga Bidiyon kofofin shiga gidan Gwamnatin jihar Zamfara Da ya dauki hankula sosai akai ta muhawara me zafi.
An ga akalla kofofi akalla 5 kamin a shiga cikin gidan Gwamnatin.
hakan yasa wasu ke cewa tsoro ne ya jawo hakan..
https://twitter.com/Cleverlydey4u/status/1975208681542402412?t=akgoSSXgAvhM2wJf2L1WLQ&s=19








