Kalli Bidiyo: Wallahi Dan Damusa bai Rasu yana aikata abinda kuke zaagiynsa akai ba>>Inji Me_Rayyan
Me_Rayyan ya bayyana cewa, Wallahi Dan Damusa bai mutu yana aikata abonda ake zarginsa da aikatawa ba.
Yace a lokacin da aka yi sulhu da dan Damusa a Masallaci a Kaduna sun halarci wajan, yace wadanda basu yadda ayi Sulhu ba, Dan Damusa da jami'an tsaro ake zuwa ace su yadda ayi sulhun.
https://www.tiktok.com/@me_rayyana/video/7547474386085793031?_t=ZS-8zjxZOdn2iv&_r=1
Rasuwar Dan Damusa dai ta tayar da kura sosai musamman a kafafen sadarwa inda akai ta maganganu da muhawara kala-kala.








