Kalli Sabbin Hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida sun tayar da kura inda wasu ke ce mata taji tsoron Allah, hotunan basu dace ba
Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ta saki sabbin hotuna a shafinta na sada zumunta inda aka ganta da matsatstsun kaya.
Wasu masoyanta sun yaba, saidai wasu sun gaya mata cewa, Hotunan basu dace ba sannan ta ji tsoron Allah.








