Monday, March 2
Shadow
Kalli Bidiyon yanda matashi ya tambayi likita wai akwai wata Budurwa a layinsu, yana son tsotsar nonwanta amma tana da cutar Kanjamau, shine yake tambayar shin idan aka tsotsi nonwan me kanjamau ana daukar cutar?

Kalli Bidiyon yanda matashi ya tambayi likita wai akwai wata Budurwa a layinsu, yana son tsotsar nonwanta amma tana da cutar Kanjamau, shine yake tambayar shin idan aka tsotsi nonwan me kanjamau ana daukar cutar?

Duk Labarai
Wani matashi ya aikawa Likita tambayar shin wai idan aka tsotsi nonuwan mace me dauke da cutar HIV ko kanjamau ana daukar cutar? Likitan dai ya gaya masa cewa ba'a dauka. Matashin dai yana tambayar ne wai saboda akwai wata a layinsu yana son tsotsar nonuwantane kuma tana dauke da cutar Kanjamau amma kuma yana tsoron dauka. https://www.tiktok.com/@dr.umaryamco/video/7546341935280065810?_t=ZS-8zXUyJ5CRw8&_r=1
Da an ga yarinya Budurwa tana yawan damuwa da kuka, tana Bukatar manyyin Namiji ne a gaggauta mata aure zata warke>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Da an ga yarinya Budurwa tana yawan damuwa da kuka, tana Bukatar manyyin Namiji ne a gaggauta mata aure zata warke>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Malam Abdulrahman Umar ya bayyana cewa, Maniyyin Namiji ya na warkar da wasu abubuwa a jikin diya mace. Malamin yace shiyasa ma da an yiwa mace aure sai a ga ta fara kiba da annuri. Yace ko da yarinya ta cika yawan rashin lafiya da kuka a gida, to abinda take bukata kenan, a gaggauta mata aure zata warke. https://www.tiktok.com/@abdurrahmanumarr/video/7546176643207859476?_t=ZS-8zXSUNws4Qb&_r=1
Kalli Bidiyon abinda akawa Tauraron Fina-finan Hausa Saheer Abdul da ya je Madina yana sayar da garin Danwake, yace dole ya dawo Najeriya

Kalli Bidiyon abinda akawa Tauraron Fina-finan Hausa Saheer Abdul da ya je Madina yana sayar da garin Danwake, yace dole ya dawo Najeriya

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya isa Madina inda ya fara sayar da garin Danwake. Saidai yace an kure masa gudu. Ya bayyana hakane a sabon Bidiyon da ya saki. Ya nuna jakar da yaje da garin Danwakensa a ciki inda yace mutanen Madina sun kusa sayeshi, bai ma je Makkah ba kenan. Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa: https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7547437020054949127?_t=ZS-8zXRTwpOBSi&_r=1

Fitar da maniyi akai-akai na rage haɗarin kamuwa da cutar sankarar mafitsara – Masana

Duk Labarai
Fitar da maniyi akai-akai na rage haɗarin kamuwa da cutar sankarar mafitsara - Masana Koodinetan Shirin Yaƙi da Cutar Sankara na Ƙasa, ƙarƙashin Ma’aikatar Lafiya da Walwalar Jama’a, Dakta Uche Nwokwu, ya bayyana cewa yawan fitar maniyyi na iya rage haɗarin kamuwa da cutar sankarar mafitsara ga maza. Nwokwu ya bayyana haka ne a yau Lahadi a Abuja, yayin wata hira da Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa, domin mayar da martani kan batun da ya karade a kafafen sada zumunta cewa maza suna buƙatar fitar da maniyyi sau 21 a wata domin guje wa cutar prostate. Ya yi bayani cewa gudanar da wasu al'amurra na rayuwa, ciki har da yawan fitar maniyyi, na iya taimakawa wajen rage haɗarin kamuwa da cutar jejin mafitsara. Yana nuni da wani babban bincike da aka gudanar a 2016, wanda aka wallafa...
Ma’aikatan Najeriya na buƙatar ƙarin mafi ƙarancin albashi daga naira 70,000

Ma’aikatan Najeriya na buƙatar ƙarin mafi ƙarancin albashi daga naira 70,000

Duk Labarai
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya wato NLC ta ce akwai buƙatar gwamnatin Najeriya ta sake duba yiwuwar ƙara mafi ƙarancin albashin ma'aikatan ƙasar, domin a cewarta, naira 70,000 ya yi kaɗan a yanzu da tattalin arzikin ƙasar ya taɓarɓare. A watan Yulin bara ne dai shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu a sabuwar dokar ƙara mafi ƙarancin albashi, inda ya ƙara ƙaramin albashi na ma'aikatan ƙasar daga naira 30,000 zuwa naira 70,000, duk da cewa wasu jihohin na biyan sama da haka. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito ƙungiyar na cewa hauhawar farashin kayayyakin buƙata a ƙasar ne ya sa mafi ƙarancin albashin naira 70,000 ba ya isar ma'aikacin ƙasar gudanar da abubuwan da suke buƙata na rayuwar yau da kullum, kamar yadda muƙaddashin babban sakataren NLC, Mr Benson Upah ya ...
Ƙungiyar shugabannin Arewa ta nemi Tinubu ya sauya shugabannin sojin Najeriya

Ƙungiyar shugabannin Arewa ta nemi Tinubu ya sauya shugabannin sojin Najeriya

Duk Labarai
Wata ƙungiyar shugabanni a arewacin Najeriya ta nemi Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya sauya salon yaƙi da matsalar tsaro bayan harin da Boko Haram ta kai a jihar Borno. Ƙungiyar Northern Ethnic Nationality Forum ta siffanta lamarin da "bala'i" saboda yadda hare-haren masu iƙirarin jihadi ke hana ayyukan noma da kasuwanci, da kuma garkuwa da mutane da 'yanbindiga ke yi don neman kuɗin fansa. A ranar Asabar ne mayaƙan Boko Haram suka kashe sama da mutum 60 bayan harin da suka kai a jihar Borno. A yau Lahadi ne ƙungiyar ta nemi a naɗa sababbin shugabannin rundunar soja da kuma yi wa majalisar ministoci ta gwamnatin APC garambawul. Kazalika, sun nemi Shugaba Tinubu ya sanya dokar ta-ɓaci a yankin domin yaƙi da matsalar tsaron da ta jawo kashe dubban mutane, musamman a yankin arewa maso...
Kalli Bidiyon: Sau Biyu ina zuwa Aljannah ina dawowa>>Fasto Rev. Uma Ukpai ya gayawa mabiyansa

Kalli Bidiyon: Sau Biyu ina zuwa Aljannah ina dawowa>>Fasto Rev. Uma Ukpai ya gayawa mabiyansa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Fasto Rev. Uma Ukpai ya bayyanawa mabiyansa cewa, Sau biyu yana zuwa Aljannah yana dawowa. Ya bayyana hakane yayin da yake wa'azi ga mabiyansa a coci. Kalli Bidiyon anan https://www.youtube.com/watch?v=llMB6E9YFng?si=w0qQY_XRdBcdudTi
Ji zazzafan Martanin Sowore bayan da DSS suka nemi X ta kulle shafinsa

Ji zazzafan Martanin Sowore bayan da DSS suka nemi X ta kulle shafinsa

Duk Labarai
Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore sannan dan fafutuka ya bayyana cewa, X sub aika masa da sako cewa, Gwamnatin Najeriya ta nemi a kulle masa shafi. Sannan ya goge rubutun da yayi akan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Shi dai Sowore ya rubuta cewa "wannan me laifin, Tinubu ya je kasar Brazil ya ce ya magance matsalar rashawa da cin hanci amma hakan ba gaskiya bane" DSS sun ce wannan bayani na Sowore labarin karyane sannan yana barazana ga tsaron Najeriya hakanan kuma ya batawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suna a idon Duniya, dan haka suka nemi X ta kulle shafin Sowore nan da awanni 24 ko kuma a dauki mataki akanta. Saidai Sowore yace ba zai goge wannan rubutu da yayi ba.