Sunday, December 21
Shadow
Bidiyo: Ko ka yafewa Buhari ko ka zageshi sai Allah ya mai Hisabi akan abinda yayi daidai da inda bai yi daidai ba>>Inji Malam

Bidiyo: Ko ka yafewa Buhari ko ka zageshi sai Allah ya mai Hisabi akan abinda yayi daidai da inda bai yi daidai ba>>Inji Malam

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama yayi nasiha kan rasuwar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda yace ko ka yafe mai ko karka yafe mai sai Allah ya masa hisabi akan inda yayi daidai da inda bai yi daidai ba. Malamin yace akwai yiyuwar Bakin ciki ne ya kashe Buhari dan kuwa duk me son gyara Najeriya da wuya bai mutu da bakin ciki ba. Yace ko da 'yar'adua ma Bakin ciki ne ya kasheshi. https://www.tiktok.com/@zaidou1taza/video/7526655464617086213?_t=ZM-8y1GyoNbdtF&_r=1 ...
Kalli Bidiyon Sadiya Haruna kwance akan cinyar Angonta

Kalli Bidiyon Sadiya Haruna kwance akan cinyar Angonta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta wallafa Bidiyon ta kwance kan cinyar Angonta. Sadiya Haruna ta yi godiya ga Ali Jita bisa wakar Uwargida me Kafaciti. Da yawa dai sai shaci fadi suke akan wanene mijin. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7526817547488988422?_t=ZM-8y1DxBl7hyv&_r=1 Har yanzu dai bata fito fili ba kan wanene mijin Sadiya Haruna.
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta iso Najeriya

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta iso Najeriya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} https://twitter.com/DejiAdesogan/status/1944703284108820713?t=MwScNzADBDU0E1Kw9VR8Qg&s=19 Gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta iso Najeriya. Rahotanni sun ce yanzu haka za'a tafi da gawar zuwa Daura dan mata sutura. Tun a jiya ne dai Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya bayyana cewa a yaune za'a wa gawar tsohon shugaban kasar Sutura. Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ne suka je kasar Ingi...
Buhari Munafiki ne kuma bai amfani Najeriya da komai ba sai tarin bashin da ya sauka ya bari>>Inji na kusa da Tinubu

Buhari Munafiki ne kuma bai amfani Najeriya da komai ba sai tarin bashin da ya sauka ya bari>>Inji na kusa da Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani nankusa da shugaban kasa Bola Tinubu kuma wanda shine mawallafin jaridar The Nation, Sam Omatseye ya bayyana cewa, Shugaba Buhari ya munafurci Bola Ahmad Tinubu. Yace bai fito ya gayawa Tinubu cewa, ba zai yishi ba, amma kuma haka ya ce babu wanda yake goyon baya amma ya goyi bayan sanata Ahmad Lawal a boye. Yace ba abinda Buhari yayi sai tara makafin magoya baya wanda ke shan ruwan kazanta dan nuna soyayya a gareshi. Yace Buhari bai gyara barnar da tsohon shugaba...
Bidiyo: Ban da burin tara kadarori, Nafi jin dadi idan ban mallaki komai ba>>Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wata tsohuwar hira da aka yi dashi

Bidiyo: Ban da burin tara kadarori, Nafi jin dadi idan ban mallaki komai ba>>Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wata tsohuwar hira da aka yi dashi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A wata hira da aka yi da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yafi jin dadin idan bai mallaki komai ba. Buhari yace bashi da gida a Ingila kuma ko da gidajen da ya mallaka a Najeriya, ya mallakesu ne kamin ya zama shugaban kasa. Yace bashi da burin tara kadarori. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1944694297585934784?t=lGNnJirOgMYH6KkDu5dJqw&s=19 A jiya ne dai tsohon shugaban kasar ya rasu.
Majalisar tarayyar Najeriya ta daga zamanta dan Alhinin Buhari

Majalisar tarayyar Najeriya ta daga zamanta dan Alhinin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Majalisar tarayyar Najeriya dake Abuja ta dage zaman da ya kamata ta yi dan Alhinin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rasu. Wakilin majalisar, Kamoru Ogunlana ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar. Yace ba zasu sake yin wani zama ba sai ranar Talata, 22 July, 2025. Yace shugaban majalisar ne ya bashi umarnin sanar da hakan. Ya kuma mika ta'aziyyar su ga iyalan shugaban inda ya jinjina masa wajan kokarin da yayi na hadin kan Najeriya.
Nima na ji dadin Rashin Buhari>>Inji Mawakin Kudu, Portable

Nima na ji dadin Rashin Buhari>>Inji Mawakin Kudu, Portable

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Mawakin kudancin Najeriya, Portable ya bayyana cewa, shima ya ji dadin rashin Buhari. Yace saboda Buharinne yasa aka harbi Mutane a lokacin zanga-zangar EndSars a Lekki Toll Gate. Yace shi mutuwar da Buhari ma yayi bata mai dadi ba, abinda yake ao shine Buhari ya dawo ya sake Mutuwa. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1944647021098311873?t=GVwLhC1t49z5MJ4lWGq_Jg&s=19 An zargi jami'an tsaro da kashe masu zanga-zangar EndSARs abinda suka karyata.
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa Landan

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa Landan

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga kasar Ingila na cewa, mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa birnin landan da tawagarsa dan dauko gawar tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari. A yaune ake sa ran zasu dawo da gawar gida Najeriya. https://twitter.com/NTANewsNow/status/1944646311174640015?t=BDRPn3PpDuC7eTdtXNklyg&s=19 A tare da mataimakin shugaban kasar akwai shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila da Gwamnan Borno da sauransu.
Kalli Bidiyo: Yanda wasu suka yi murnar rashin Buhari hadda ganguna

Kalli Bidiyo: Yanda wasu suka yi murnar rashin Buhari hadda ganguna

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan wasu ne da suka yi Murnar rasuwar Buhari hadda ganguna. An ga mutane da yawa na murnar rasuwar shugaba Buhari a arewa inda aka hau kan tituna ana ta murna. https://www.tiktok.com/@abubakarnasir1412/video/7526698309323443512?_t=ZM-8y0xd2cvFUW&_r=1 Lamarin ya dauki hankula sosai.
Kalli Bidiyo: Kune sai yanzu kuka san Buhari ya rigamu gidan gaskiya, amma tuntuni ne boyewa ake ta yi>>Inji Murja Kunya

Kalli Bidiyo: Kune sai yanzu kuka san Buhari ya rigamu gidan gaskiya, amma tuntuni ne boyewa ake ta yi>>Inji Murja Kunya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Jarumar Tiktok, Murja kunya ta bayyana cewa, Tun tuni tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasu ama wasu bas sani ba. Murja ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok. https://www.tiktok.com/@murjess1/video/7526670864117533959?_t=ZM-8y0wARjJB6E&_r=1 A jiyane dai aka bayyana rasuwar Buhari a hukumance amma da yawa dama suna ta cewa ya mutu.