Ina cikin Farin ciki sosai, Allah na gode maka da rashin Buhari>>Inji Me son kafa kasar Yarbawa Sunday Igboho
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Me son kafa kasar Yarbawa ta Oduduwa, Sunday Igboho ya bayyana farin cikinsa da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.
Yace cikin dare Buhari a zamanin mulkinsa ya aika jami'an tsaro su kasheshi, yace amma Allah bai yadda ba.
Yace to yau gashi Buhari ya mutu, Dan haka yana cikin farin ciki.
https://twitter.com/ChuksEricE/status/1944458322955866172?t=Yli8vLg9WsDMjF6btq...







