Saturday, December 20
Shadow
Allah Sarki: Ji yanda wani ya rigamu gida Gaskiya jim kadan bayan da yayi murnar rashin Buhari

Allah Sarki: Ji yanda wani ya rigamu gida Gaskiya jim kadan bayan da yayi murnar rashin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} MURNAR MUTUWA, MURNAR BÀNŹA: Shi Ma Ya Rasu Bayan Awanni Kadan Da Yin Murnar Buhari Ya Mùtu Wani mai suna Bini Sanusi ne ya sanar da hakan a kafarsa ta sadarwa.
Allah Sarki, Kamar dai yadda diyarta Zahara ta yi, Kalli Bidiyon A’isha Buhari itama tana ta kukan rashin Mijinta

Allah Sarki, Kamar dai yadda diyarta Zahara ta yi, Kalli Bidiyon A’isha Buhari itama tana ta kukan rashin Mijinta

Duk Labarai
A dazu ne muka ga Bidiyon diyar Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Muhammadu Buhari Watau Zahra Buhari tana ta kuka. A yanzu kuma, Bidiyon mahaifiyarta, Hajiya A'isha Buhari ce ke kuka. An ga A'isha Buhari na kuka ne yayin da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya je mata ta'aziyya. https://twitter.com/channelstv/status/1944769303326097540?t=MlkSLaXhZXIFVtuY6wGqvA&s=19 A gobene dai za'a yi jana'izar gawar shugaba Buhari a mahaifarsa dake Daura.
Bidiyo: Naji wani yana ta rantsuwa wai Buhari yana Aljannah, To In Aljannar ta Gidanku ce sai ka bashi>>Inji ‘Yar Shi’a Fatima

Bidiyo: Naji wani yana ta rantsuwa wai Buhari yana Aljannah, To In Aljannar ta Gidanku ce sai ka bashi>>Inji ‘Yar Shi’a Fatima

Duk Labarai
Shahararriyar 'yar Shi'a, Fatima ta nanata farin cikin da take da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Ta bayyana haka a wani Bidiyo data wallafa inda tace Buhari sai Allah ya musu sakkayya dashi dan bata yafe ba. Tace masu sukarta dan tace bata yafe ba su sufe mai amma ita ba zata yafe mai ba. Tace kuma mutuwar Azzalumi dolene a yi farin ciki da ita. Tacw tabbas sun san zasu mutu suma amma shi Buharin yau karfinsa ya kare. https://www.tiktok.com/@auntyshanmix80/video/7526855618032962872?_t=ZM-8y1ZVYuDoH8&_r=1 A baya dai ta wallafa Bidiyo inda take murnar mutuwar Buhari amma mutane suka rika sukarta, shine ta musu raddi.
Gwamnonin Jihohin Arewa maso yamma sun bayar da hutun gobe Talata, 15 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu dan jimamin Buhari

Gwamnonin Jihohin Arewa maso yamma sun bayar da hutun gobe Talata, 15 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu dan jimamin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu kan rasuwar tsohon shugaban ƙasar, Muhammadu Buhari wanda ya rasu a ranar Lahadi, 13 ga watan Yulin shekarar 2025 a birnin Landan. A wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar, wanda shugabanta, Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya fitar, ya ce Buhari tamkar uba yake a gare su. "Muna miƙa ta'aziyarmu ga Shugaban Najeriya Bola Tinubu da iyalai da ƴanuwa da mutanen jihar Katsina da ma ƴan Najeriya baki ɗaya ...
Buhari mutum ne me sin Addini>>Inji Sheikh Mufti Menk

Buhari mutum ne me sin Addini>>Inji Sheikh Mufti Menk

Duk Labarai
"Buhari ba ya wasa da Sallah"- Mufti Menk. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin addinin Muslunci, Sheikh Mufti Menk ya baiyana rasuwar tsohon shugaban kasar Nijeriya, Muhammadu Buhari a matsayin abinda ya sanya ya zubar da hawaye. A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X, Mufti Menk ya suffanta Buhari da gwarzo kuma jarumi kuma shugaba mai gaskiya. A cewar Menk, Buhari ba ya wasa da Sallah kuma mutum ne da ya yi wa ƙasa hidima iya iyawar da. "Rasuwar wani gwarzo, tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buh...
Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta bada hutu gobe 15 ga watan Yuli dan yin jimamin rashin Buhari

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta bada hutu gobe 15 ga watan Yuli dan yin jimamin rashin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnatin tarayya ta sanar da gobe Talata, July 15 a matsayin ranar Hutu dan yin jimamin rashin tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari. Ministan harkokin cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan ranar Litinin a madadin Gwamnatin tarayya. A jiya ne dai aka sanar da rasuwar shugaba Buhari a hukumance.
Kalli Bidiyon diyar Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a Landan da ya jawo cece-kuce sosai

Kalli Bidiyon diyar Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a Landan da ya jawo cece-kuce sosai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Bidiyon diyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da aka gani a Landan ya jawo cece-kuce sosai inda aka ganta tana hira da wani dake mata tambayoyi. Mutane sun yi sharhi daban-daban akan Bidiyon. https://twitter.com/YarKafanchan/status/1944172204419092637?t=raNI5i0Gq80Ep7luUVmLdQ&s=19 Da yawa basu yi tsammanin shugaban kasar na da diya Budurwa irin haka ba.
Gwamnatin jihar Katsina ta fitar da sabuwar sanarwa game da binne Buhari

Gwamnatin jihar Katsina ta fitar da sabuwar sanarwa game da binne Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya bayayna cewa sai a gobe Talata ne za a yi jana'izar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari wanda ya rasu ranar Lahadi a birnin Landa. Yayin da yake jawabi ga manema labarai a fadar gwamnatinsa , Radda ya ce ya yi magana da iyalan tsohon shugaban ƙasar da kuma makusanta da ke Landan dangane da shirye-shiryen ɗaukar gawar zuwa Najeriya. ''Daga tattaunawar da na yi da iyalansa da makusantansa da ke tare da gawar, sun bayayna mana cew...
Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima ya jewa Matar Buhari gaisuwa

Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima ya jewa Matar Buhari gaisuwa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jewa matar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, A'isha da iyalanta gaisuwa. Hakan ya faru ne bayan da ya isa kasar Ingila inda suka je dakko gawar Tsohon shugaban kasar.
Bidiyo: Ko ka yafewa Buhari ko ka zageshi sai Allah ya mai Hisabi akan abinda yayi daidai da inda bai yi daidai ba>>Inji Malam

Bidiyo: Ko ka yafewa Buhari ko ka zageshi sai Allah ya mai Hisabi akan abinda yayi daidai da inda bai yi daidai ba>>Inji Malam

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama yayi nasiha kan rasuwar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda yace ko ka yafe mai ko karka yafe mai sai Allah ya masa hisabi akan inda yayi daidai da inda bai yi daidai ba. Malamin yace akwai yiyuwar Bakin ciki ne ya kashe Buhari dan kuwa duk me son gyara Najeriya da wuya bai mutu da bakin ciki ba. Yace ko da 'yar'adua ma Bakin ciki ne ya kasheshi. https://www.tiktok.com/@zaidou1taza/video/7526655464617086213?_t=ZM-8y1GyoNbdtF&_r=1 ...