Da Duminsa: Ji yanda Tsaffin shuwagabannin Najeriya, Buhari da Abdulsalam ke can kwance a Asibitin kasar Ingila Magashiyan ba lafiya, An bayyana irin rashin lafiyar dake damun Buhari
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Rahotanni sun bayyana cewa, tsaffin shuwagabannin Najeriya, Muhammadu Buhari da Abdulsalam Abubakar na can kwance a Asibitin kasar Ingila ba lafiya.
Rahotan yace rashin lafiyar tasu ta yi tsanani sosai, kamar yanda wata majiya ta bayyanawa kafar Sahara reporters.
Rahoton wanda yace wata majiya daga fadar shugaban kasa tace akwai yiyuwar tsaffin shuwagabannin kasar suna kan gargarar mutuwa ne.
Saidai ba'a bayyana wane irin ciwo ne ke damunsu ba.
Rahoton ...








