Sunday, December 21
Shadow
Kalli Bidiyon: A karo na biyu bayan an ga Bidiyon su suna kokawa da zagin Juna, Gfresh Al-amin da matarsa sun sake shiryawa

Kalli Bidiyon: A karo na biyu bayan an ga Bidiyon su suna kokawa da zagin Juna, Gfresh Al-amin da matarsa sun sake shiryawa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin a karo na biyu ya sake sanar da shiryawa da matarsa. An ga Gfresh yanawa matarsa guda yana rera wakar sa'adu Bori. Hakan na zuwane awanni kadan bayan da aka ga Bidiyon sa a live suna kokawa shi da matarsa, tana ce masa me yasa ya rungumi Sadiya Haruna shima yana cewa me yasa ta mai Munafurci. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7525476495096106296?_t=ZM-8xum3zcElkM&_r=1 Hakan na zuwanw yayin da tsohuwar Budurwar Gfresh Al-amin, ...
Kalli Hotunan Kwanan Dalibai na jami’ar kasar Ghana da suka kayatar

Kalli Hotunan Kwanan Dalibai na jami’ar kasar Ghana da suka kayatar

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hotunan Kwanan Dalibai na jami'o'in kasar Ghana sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta. Hotunan sun rika yawo a kafafen sada zumunta anata yabawa da su ana kuma kwatanta su dana Najeriya.
Karya yake a kafa ya rika zuwa makaranta har ya gama>>Abokin Karatun Ministan Abuja, Nyesome Wike ya karyatashi kan cewa, A mota kirar Mercedes Benz ya rika zuwa makaranta

Karya yake a kafa ya rika zuwa makaranta har ya gama>>Abokin Karatun Ministan Abuja, Nyesome Wike ya karyatashi kan cewa, A mota kirar Mercedes Benz ya rika zuwa makaranta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani da yayi ikirarin shi abokin karatun ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ne ya karyata Ministan kan ikirarin da yayi cewa a mota kirar Mercedes Benz ya rika zuwa jami'a har ya kammala karatunsa. Mutumin me suna, Allen Wogu ya wallafa a shafinsa na sada zumunta cewa, ga su abokan karatun Wike da ransu amma yana son ya rika karya. Yace su dai basu san Wike ya rika zuwa makaranta da motar Mercedes Benz ba watakila a zuciyarsa ne yake tunanin hakan. Wike yayi kar...
Farin jinin Buhari ne yasa yaci zaben shugaban kasa ba wai taimakon Tinubu ba>>Inji Boss Mustapha

Farin jinin Buhari ne yasa yaci zaben shugaban kasa ba wai taimakon Tinubu ba>>Inji Boss Mustapha

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya bayyana cewa, farin jinin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne yasa ya ci zabe ba wai taimakon Tinubu ba. Boss Mustapha ya bayyana hakane a wajan kaddamar da littafin da Tsohon me magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu ya wallafa. Boss Mustapha yace Duk da cewa CPC ta Buhari jiha daya gareta a wancan lokacin, Amma su suka kawo kuri'u mafiya yawa da suka baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari nasara.
Tonon Silili: Kalli Bidiyon Alpha Charles tana cewa GFresh Al-amin Ya nemeta ne ta kiya shiyasa ya fasa aurenta

Tonon Silili: Kalli Bidiyon Alpha Charles tana cewa GFresh Al-amin Ya nemeta ne ta kiya shiyasa ya fasa aurenta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok me sayar da kayan mata wadda Abokin sana'arta, Shahararren Tiktok, Gfresh Al-amin Yaso ya aura a kwanakin baya amma ya fasa, watau Alpha Charles Borno, ta yi masa tonon silili. A wani Live da Alpha Charles Borno ta yi, tace Gfresh ya nemi yin lalata da ita kamin su yi aure amma ta kiya. Tace sun je daga Kaduna suka sauka a Kano sai ta cewa wadda suka je tare ko Gfresh ya je ya ce ta fita daga dakin kada ta fita. Haka kuwa aka yi Alpha Charles Borno tana bacci...
Kalli Bidiyo: Ba karamin Kafaciti gareni ba wajan Shugaba Bola Ahmad Tinubu, Sau 11 ina zuwa in ganshi bayan da ya zama shugaban kasa>>Rarara

Kalli Bidiyo: Ba karamin Kafaciti gareni ba wajan Shugaba Bola Ahmad Tinubu, Sau 11 ina zuwa in ganshi bayan da ya zama shugaban kasa>>Rarara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, ba karamin kusanci gareshi da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba. Rarara yace bayan da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya zama shugaban kasa sau 11 yana zuwa yana ganin shugaban kasar. Yace bai taba zuwa zai ga shugaban kasa ba aka hanashi. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a kafar DCLHausa. https://youtu.be/ezCH3fA3pnc?si=z8hl3NGY2JZAtlRh Rarara yace shi mawakin shugaban kasa ne wanda kuma shugaba...
Fada ya Dawo Danye: Kalli Bidiyo yanda Gfresh Al-Amin da matarsa suke kokawa, tana ce masa uban wa yasa yaje ya rungumi Sadiya Haruna?

Fada ya Dawo Danye: Kalli Bidiyo yanda Gfresh Al-Amin da matarsa suke kokawa, tana ce masa uban wa yasa yaje ya rungumi Sadiya Haruna?

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yayin da ake tsammanin rashin jituwa tsakanin Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin da matarsa ya zo karshe bayan da aka ga ta wallafa cewa zama daram a gidan Mijinta. Sabon rikici ya kunno kai inda fada ya kaure tsakanin Gfresh din da matarsa Maryam 'yar Yola a Tiktok Live. An ji tana cewa uban wa ya ce ya je ya rungumi Sadiya Haruna? Sannan an kuma ji tana cewa ta gaji da hakuri. https://www.tiktok.com/@anmata_tiktok/video/7525265693017689350?_t=ZM-8xuQbApzJtV&_...
Kalli Bidiyo: Babban Kuskuren da ‘yan Darika zasu yi shine su taba Sheikh Lawal Triumph, Inji Malam, Yaje sun hmga ba zasu iya fadan Littafi ba shine suke son tada zaune tsaye

Kalli Bidiyo: Babban Kuskuren da ‘yan Darika zasu yi shine su taba Sheikh Lawal Triumph, Inji Malam, Yaje sun hmga ba zasu iya fadan Littafi ba shine suke son tada zaune tsaye

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malam ya bayyana cewa fadan Hujja da Littafi ne 'yan Darika ba zasu iya ba shiyasa suka koma neman fadan zahiri. Ya bayyana hakane a Bidiyo sa da yake mayar da martani kan masu sukar Sheikh Lawal Triumph. https://www.tiktok.com/@pandodata/video/7525317032586366213?_t=ZM-8xuO2AbjLVw&_r=1 Lamarin ya samo Asaline daga hadisan da Sheikh Lawal Triumph ya karanto dake cewa, An samu Kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da wanda ke cewa, Annabi(Sallallahu Alaihi Wa...

Kalli Bidiyo: Gwamnan Kano na shan Yabo bayan da ya sa aka karawa wani tsohon me daukar hoto girma nan take

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamna Kano, Abba Kabir Yusuf na shan yabo bayan da aka ga ya sa an karawa wani me daukar hoto girma. Rahoton yace Gwamna Abba ya san me daukar hoton tun shekarar 1999, sai kuma a yanzu ya sake ganinsa. Ya tambayi me daukar hoton a wane matsayi yake? Inda ya gaya mai, nan take ya bayar da umarni ga kwamishinan yada labarai cewa a baiwa me daukar hoton mukami. https://twitter.com/Asad_Mukty/status/1943091906491138285?t=54JWDuQuN4i_RsoF_XIdvg&s=19 Wannan abu yasa mutane...
Bidiyo: Lawal Triumph Allah ya tsine maka Albarka>>Inji Alhaji Bakari Bako

Bidiyo: Lawal Triumph Allah ya tsine maka Albarka>>Inji Alhaji Bakari Bako

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Alhaji Bakari Bako wanda akewa taken Sarkin Yakin Ma'aiki ya tsinewa Sheikh Lawal Triumph saboda hadisan da ya karanto na cewa an samu kwarkwata akan Annabi sannan an samu Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na fitsari a tsaye. Ya bayyana haka a wani Bidiyonsa da aka watsa a kafafen sadarwa inda yace ya kamata a dauki mataki akan Sheikh Lawal Triumph. Ya kara da cewa, Malam Lawal Triumph ba mutumin kirki bane, inda yayi kira ga mutanen Kano su dauki mataki akansa. https://www...