Kalli Bidiyon manomi da yayi noman Naira Biliyan 1.5 a jihar Kaduna
Wannan Bidiyon na wani manomi ne da yayi noman Masara da shinkafa wanda darajarsu ta kai Naira Biliyan 1.5.
Manomin yana Birnin Gwari ne dake jihar Kaduna.
https://twitter.com/jrnaib2/status/1943396381445529673?t=jUtCSwRbEXDD1R_QdBuscw&s=19
Shahararren dan jarida, Jide ne yayi hira dashi.








