Kalli Bidiyo: Ina da Karama, Kuma ina gaya muku ko dai a taso a taimaka mana wajan kokarin kawo zaman lafiya da muke a Arewa ko kuma abinda za’a gani nan gaba sai yafi abinda ake ciki yanzu>>Inji Sheikh Musa Asadussunnah
Malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya gargadi yankin Arewa da cewa a taso a goya masa baya ka yunkurin da yake na a yi sulhu da 'yan Bindiga.
Malam yace zaman lafiya suke neman a kawo.
Ya kuma kara da cewa, amma idan ba'a zo aka goya musu baya ba, nan gaba bala'in da za'a gani yafi wanda ake cikinsa.
https://www.tiktok.com/@hassanahmadtsakuwa/video/7543030471500860678?_t=ZS-8zDnV2lUKNk&_r=1








