Bidiyon yanda aka dakko Rakumi a Mota ya dauki hankula sosai, Kalli
Wani Bidiyo da ya nuna yanda aka dakko Rakumi a mota ya dauki hankula sosai.
Lamarin ya farune a Kano Rijiyar Lemo kamar yanda rahoton Bidiyon ya nunar.
https://www.tiktok.com/@chiromah_/video/7522144057997544710?_t=ZM-8xgZDaYIWRi&_r=1
Abinnya nishadantar sosai.








