Saturday, March 7
Shadow
Kalli Bidiyo: Sahir Abdul ya bayyana irin gagarumin tallafin da zai baiwa Ummi Nuhu

Kalli Bidiyo: Sahir Abdul ya bayyana irin gagarumin tallafin da zai baiwa Ummi Nuhu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron fina-finan Hausa, Sahir Abdul ya bayyana cewa, Bashi da makudan kudaden da zai tallafawa da Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu amma yana da hanyar da zai bata tallafi. Sahir yace zai tallafawa Ummi Nuhu da garin danwake da yake sayarwa sannan zai taimaka mata wajan sayar dashi. Ya bayyana hakane a cikin Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na Tiktok. https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7531784475202702610?_t=ZM-8yOdD85xWcQ&_r=1

Kalli Bidiyo: Rukayya Dawayya ko dai kece abokiyar fadan Ummi Nuhu? Wata ta tambaya bayan da aka ga Dawattan tana habaici kan maganar Ummi Nuhu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} An yi caaa akan tsohuwar Tauraruwar fina-finan Rukayya Dawayya bayan da ta daki Bidiyo tana habaici anda da yawa suka fassara da cewa, da Ummi Nuhu take. Dawayya ta saki Bidiyo tana fadin cewa, Wasu a lokacin da suke ganiyarsu aun raina mutane har ma iyayensu basa jin maganarsu, sannan kuma ko Ibada basa yi. https://www.tiktok.com/@dawayya/video/7531800852042910981?_t=ZM-8yOcCsJaJuC&_r=1 Saidai duk da Dawayya bata kira suna ba, da yawa sun fassara cewa da Um...
Kalli Bidiyo da Duminsa: Wanda ya kirkiri Bidiyon AI na Sultan ya fito ya bayyana kansa inda yace DSS su saki Sultan su kamashi

Kalli Bidiyo da Duminsa: Wanda ya kirkiri Bidiyon AI na Sultan ya fito ya bayyana kansa inda yace DSS su saki Sultan su kamashi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani matashi ya bayyana inda yace shine ya kirkiri Bidiyon AI wanda yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya mutu sannan ya dora Bidiyon Shahararren me watsa labarai a Tiktok Sultan. Hakan yasa hukumar DSS ta kama Sultan inda ta gurfanar dashi a gaban kotu bisa zargin Cusawa 'yan Najeriya kiyayyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Matashin dai yace yana kira ga hukumar DSS ta saki Sultan ta kamashi. Kalli Bidiyon anan
Wata Sabuwa: Gwagwaren Nijeriya Ku Shirya, Za Mu Fara Karbar Haraji Daga Wajen Ku Domin Rabawa Masu Iyalin Dake Fadin Kasar Nan, Inji Gwamnatin Tarayya, Ta Bakin Ministan Cikin Gida, Olubinmi Tunji-Ojo

Wata Sabuwa: Gwagwaren Nijeriya Ku Shirya, Za Mu Fara Karbar Haraji Daga Wajen Ku Domin Rabawa Masu Iyalin Dake Fadin Kasar Nan, Inji Gwamnatin Tarayya, Ta Bakin Ministan Cikin Gida, Olubinmi Tunji-Ojo

Duk Labarai
Gwagwaren Nijeriya Ku Shirya, Za Mu Fara Karbar Haraji Daga Wajen Ku Domin Rabawa Masu Iyalin Dake Fadin Kasar Nan, Inji Gwamnatin Tarayya, Ta Bakin Ministan Cikin Gida, Olubinmi Tunji-Ojo Me za ku ce? Gwagwaren Nijeriya Ku Shirya, Za Mu Fara Karbar Haraji Daga Wajen Ku Domin Rabawa Masu Iyalin Dake Fadin Kasar Nan, Inji Gwamnatin Tarayya, Ta Bakin Ministan Cikin Gida, Olubinmi Tunji-Ojo Me za ku ce? Gwagwaren Nijeriya Ku Shirya, Za Mu Fara Karbar Haraji Daga Wajen Ku Domin Rabawa Masu Iyalin Dake Fadin Kasar Nan, Inji Gwamnatin Tarayya, Ta Bakin Ministan Cikin Gida, Olubinmi Tunji-Ojo Me za ku ce?
Da yawa wanda zaka ga sun koma abin tausai a karshen rayuwarsu a lokacin suna tashe sun raina mutane sannan ko ibada basa yi>>Inji Rukayya Dawayya

Da yawa wanda zaka ga sun koma abin tausai a karshen rayuwarsu a lokacin suna tashe sun raina mutane sannan ko ibada basa yi>>Inji Rukayya Dawayya

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta bayyana cewa, da yawa wanda zaka ga sun koma abin tausai a karshen rayuwarsu lokacin suna tashe sun raina kowa. Rukayya Dawayya ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa a shafinta na sada zumunta. Ta fadi hakane bayan da Ummi Nuhu ta bayyana gwanin ban tausai inda yanzu haka an fara tara mata kudi dan ta kula da kanta. Da yawa dai sun ce Rukayya Dawayya da Ummi Nuhu take. https://vm.tiktok.com/ZMScu34tM
Kalli Hotuna ALLAH SARKI: Hajiya Aisha Buhari Ta Koma Gidan Marigayi Buhari Dake Kaduna A Yammacin Yau Lahadi Domin Cigaba Da Yin Takaba

Kalli Hotuna ALLAH SARKI: Hajiya Aisha Buhari Ta Koma Gidan Marigayi Buhari Dake Kaduna A Yammacin Yau Lahadi Domin Cigaba Da Yin Takaba

Duk Labarai
Hajiya Aisha Buhari Ta Koma Gidan Marigayi Buhari Dake Kaduna A Yammacin Yau Lahadi Domin Cigaba Da Yin Takaba Allah Ya gafartawa Muhammadu Buhari. ALLAH SARKI: Hajiya Aisha Buhari Ta Koma Gidan Marigayi Buhari Dake Kaduna A Yammacin Yau Lahadi Domin Cigaba Da Yin Takaba Allah Ya gafartawa Muhammadu Buhari. ALLAH SARKI: Hajiya Aisha Buhari Ta Koma Gidan Marigayi Buhari Dake Kaduna A Yammacin Yau Lahadi Domin Cigaba Da Yin Takaba Allah Ya gafartawa Muhammadu Buhari.
Dama ita harkar fim haka take, ba’a gamata Lafiya>>Inji Aminu J. Town

Dama ita harkar fim haka take, ba’a gamata Lafiya>>Inji Aminu J. Town

Duk Labarai
Mawaki, Aminu J. Town ya bayyana cewa, Haka harkar fim take ba'a gama ta lafiya. Ya bayyana hakane a wani podcast da aka yi dashi inda yace ko dai mutum yayi mutuwar wulakanci ko kuma a zo ana nema mai taimako haka 'yan fim ke karewa. Hakan na zuwane bayan dambarwar tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu wadda ta bayyana a shirin Gabon Show abin tausai Tuni dai har an fara taimakawa Ummi Nuhu ganin halin data tsinci kanta. https://www.tiktok.com/@y_america1/video/7531529657653497094?_t=ZM-8yO1kBcgCTW&_r=1
Na yi amanna dari bisa dari Tinubu ne zai sake cin zabe a 2027, saboda babu wani dan takara me karfi da zai iya kayar dashi daga ADC>>Inji Sanata Shehu Sani

Na yi amanna dari bisa dari Tinubu ne zai sake cin zabe a 2027, saboda babu wani dan takara me karfi da zai iya kayar dashi daga ADC>>Inji Sanata Shehu Sani

Duk Labarai
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, yayi imani dari bisa dari Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ne zai sake cin zabe a shekarar 2027. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV. Shehu Sani yace har yanzu babu wani dan takara da ya gani me karfi da zai iya mayar da shugaban kasar a Yanzu. Yace yawanci yanzu ana kuka da Tinubu ne saboda cire tallafin man fetur amma an baiwa gwamnoni suna aiki ne saidai mutane na yabon Gwamnonin tare da mantawa cewa, shugaban kasa ne ya basu kudin. Yace kuma siyasar 2027 mutane zasu bi ra'ayin 'yan siyasa na kusa dasu ne wajan zabe.